Search is not available for this dataset
image
image
qa_id
int32
ques_en
string
ans_en
string
ques_ha
string
ans_ha
string
905,704
How many zebras are in the photo?
Two.
Nawane adadadin jakunan dawa a cikin hoton?
Biyu.
965,880
Where is the picture taken?
At a table.
A ina aka ɗauka hoton?
A tebur.
1,066,452
What is the color of the table?
Brown.
Menene launin teburin?
Ruwan ƙasa.
1,630,614
How does the rim look like?
White.
Kamar yaya iyakar take?
Fari.
1,854,146
What is between the wooden sections?
A crack.
Menene a tsakanin sassan itacen?
Tsagu.
143,335
What type of vehicle is in front on the left side of the picture?
Minivan.
Wani irin abin hawa ne a gaba a gefen hagun hoton?
Ƙaramar motar ɗaukan kaya.
1,903,377
Where is the laptop?
On the bed.
Ina kwamfutar tafi-da-gidankan?
A kan gadon.
1,903,381
Where is the white sheet?
On the bed.
Ina farin shimfiɗar?
A kan gadon.
1,516,298
What is the woman wearing?
Tan pants.
Me matar take sanye dashi?
Wando tan.
278,260
Where was this picture taken?
A library.
A ina aka ɗauka wannan hoton?
Ɗakin karatu.
546,780
Who is the man?
No indication.
Waye mutumin?
Babu alama.
1,647,755
Who is pictured?
A woman.
Wa aka nuna?
Mata.
1,647,753
Who is pictured?
A woman.
Wa aka nuna?
Mata.
1,225,521
What is in the bowl?
Chopped tomatoes.
Menene a cikin tasan?
Yankakkun tumatir.
1,225,513
What type of color is the hat?
Black.
Wani irin launi ne da hulan?
Baƙi.
1,878,553
What is the sheet color?
White.
Menene launin shimfiɗan?
Fari.
752,082
How is the photo?
Clear.
Yaya hoton?
Bayyananne.
402,853
Where are the skateboards?
On the ground.
Ina allunan sulu mai taya?
A ƙasa.
404,324
Where are shadows?
On the ground.
Ina inuwa?
A ƙasa.
404,326
Where are clouds?
In the sky.
Ina gajimare?
A sama.
1,851,484
What is black at the rear end of the bicycle?
Tire.
Menene baƙi a ƙarshen bayan keken?
Taya.
340,838
What is seen along the shore?
Rocks.
Menene aka gani a kusa da gaɓar ruwa?
Duwatsu.
933,674
What is the man holding?
An umbrella.
Me mutumin yake riƙe dashi?
Lema.
1,790,503
What looks cheesy?
Pizza.
Menene yayi maiƙo?
Fizza.
384,082
What is over their heads?
Umbrella.
Menene a saman kansu?
Lema.
384,087
What is the mother doing?
Walking.
Me uwar takeyi?
Tafiya.
743,260
Why the stop is red?
So it's visible.
Meyasa stop ɗin ya zama ja?
Saboda a iya gani.
1,095,939
What color are the scissors handles in the background?
Blue and green.
Menene launin hannun almakashin a bayan?
Shuɗi da kore.
512,697
What is the dog sitting on?
Rug.
Akan me karen yake zaune?
Kilishi.
512,695
What type of animal is in this picture?
Dog.
Wacce irin dabba ce a cikin wannan hoton?
Kare.
1,385,747
What mode of transportation is visible?
Boat.
Wani hanyar sufuri ake iya gani?
Jirgin ruwa.
858,917
What color is the sky?
Gray.
Menene launin sama?
Launin toka.
592,491
Why was the woman holding a hose?
To clean the lamb.
Meyasa matar take riƙe da tiyo?
Dan wanke ɗan tunkiyan.
631,158
Who is carrying the black umbrella?
A man.
Waye yake ɗauke da baƙar lema?
Mutumi.
1,435,561
What sort is being played?
Ultimate frisbee.
Wani irin wasan sukeyi?
Frisbee na ƙarshe.
487,754
What is the man wearing around his neck?
A tie.
Me mutumin yake sanye dashi kewaye da wuyan shi?
Ɗamarar wuya.
905,702
When was this photo taken?
In the daytime.
Yaushe aka ɗauka hoton?
Cikin lokacin rana.
934,509
Where are the urinals?
On the wall.
Ina gurin fitsari?
A jikin bango.
1,962,255
What is in the sky that is big?
The airplane.
Menene a sama da ya kasance babba?
Jirgin saman.
558,563
How many planes are there?
One.
Nawane adadin jiragen sama a gurin?
Ɗaya.
423,672
Why is the shuttle on the aircraft?
It's being transported.
Meyasa shuttle ɗin akan jirgin saman?
Ana safarar shi.
423,676
What color is the plane?
White.
Menene launin jirgin saman?
Fari.
423,679
What color is the space shuttle?
White with black trim.
Menene launin shuttle ɗin saman?
Fari da ratsin baƙi.
1,972,506
What is the cake kept on?
A plate.
Akan me aka ajiye kek ɗin?
Faranti.
1,066,436
Where is handwriting?
On white paper.
Ina rubutun hannu?
A kan farar takarda.
1,850,018
What is on the cyclist's back?
A back-pack.
Menene a bayan masu tuƙin babur ɗin?
Jakar baya.
1,951,670
What is covering the table?
A white cloth.
Menene ya rufe tebur ɗin?
Farin tufafi.
1,951,667
What is the mug's color?
Green.
Menene launin kofin tangaran ɗin?
Kore.
523,503
How many different kinds of animals are in the photo?
Two.
Nawane adadin dabbobi iri daban-daban a cikin hoton?
Biyu.
1,854,132
What button can a person press to return to the main menu?
The home key.
Wani madannin mutum zai iya dannawa ya dawo babban mazaba?
Madannin gida.
809,242
What animal is on the shelf?
Duck.
Wacce dabba ce a kan katakon ajiya?
Agwagwa.
590,161
What is this a picture of?
A dog with a frisbee.
Hoton menene wannan?
Kare tareda frisbee.
397,179
What color is the blender?
Red.
Menene launin na'urar markaɗen?
Ja.
397,181
What snacks are shown?
Potato chips.
Wasu kayan ciye-ciye aka nuna?
Chips ɗin dankali.
278,259
When was this picture taken?
Daytime.
Yaushe aka ɗauka wannan hoton?
Da rana.
855,459
What time of day is it?
Day time.
Wani lokacin rana ne wannan?
Da rana.
1,491,067
What type of sauce is on the pizza?
Tomato sauce.
Wacce irin miya ce a kan fizza?
Miyar tumatir.
1,009,106
When did the woman go surfing?
During high tide.
Yaushe matar taje hawan igiyar ruwa?
Lokacin yawan igiyar ruwa.
1,427,272
What is the man riding?
Horse.
Me mutumin yake hawa?
Doki.
1,894,405
How is the street?
Empty.
Ya titin?
Fanko.
1,920,871
What is the dress code?
Formal.
Menene tsarin kayan?
Na al'ada.
1,377,084
What are the dogs standing on/ near?
Motorcycle.
A kan/kusa da me karnunan suke tsaye?
Babur.
402,848
When was the picture taken?
Daytime.
Yaushe aka ɗauka hoton?
Da rana.
460,394
What room was this taken in?
Bedroom.
A wani ɗaki aka ɗauka wannan?
Ɗakin kwana.
347,232
Where is the hand?
Next to the pillow.
Ina hannun?
Kusa da matashin kai.
1,851,504
What is the girl riding?
A bicycle.
Me yarinyar take tuƙawa?
Keke.
916,000
Why are the women carrying umbrellas?
Rainy weather.
Meyasa matan suke ɗauke da lema?
Yanayin damina.
672,273
What is the man holding?
A camera.
Me mutumin yake riƙe dashi?
Kamara.
384,085
Who are these people?
Mother and child.
Su waye waɗannan mutanen?
Uwa da ɗa.
460,733
What color are the man's shoes?
Black.
Menene launin takalman mutumin?
Baƙi.
1,043,061
Where is the diamond pattern?
On the window.
Ina tsarin lu'u lu'un?
A jikin tagan.
1,351,395
What is reflected on the ground?
The boys' shadows.
Menene ya nuna a ƙasa?
Inuwar mazan.
956,241
When was this picture taken?
Daytime.
Yaushe aka ɗauka hoton?
Da rana.
1,289,972
What is the shade of the cat's eyes?
Green.
Menene launin idon magen?
Kore.
168,469
What is behind the sheep?
A fence.
Menene a bayan tumakan?
Shinge.
1,436,741
What is under the hat?
Two ties.
Menene a ƙasan hular?
Ɗamarar wuya biyu.
674,638
What color is the plate?
White.
Menene launin farantin?
Fari.
587,240
What is the number of the player standing at home base?
7
Menene lambar ɗan wasan dake tsaye a tushen gida?
7
1,449,363
What are the people doing?
Unloading.
Me mutane sukeyi?
Sauke kaya.
592,497
What color is the first chair?
Green.
Menene lauyin kujerar farkon?
Kore.
487,758
Who is wearing glasses?
The man.
Waye yake sanye da tabarau?
Mutumin.
905,699
What color is the grass?
Green.
Menene launin ciyawar?
Kore.
905,700
Where are the zebras?
In a field.
Ina jakunan dawan?
A cikin fili.
666,643
What color is the door?
Brown.
Menene launin ƙofar?
Ruwan ƙasa.
1,731,844
What kind of linoleum is this?
Green linoleum.
Wani irin linoleum ne wannan?
Koren linoleum.
1,247,063
What is next to 2012?
Heart.
Menene a gaban 2012?
Zuciya.
1,247,076
What is the male bear's role in the wedding ceremony?
Groom.
Menene rawar da namijin beya zai taka a bikin auren?
Ango.
1,972,477
What is on the napkin?
A white design.
Menene akan adikon goge bakin?
Farin zane.
1,066,448
What color is the table?
Brown.
Menene launin tebur ɗin?
Ruwan ƙasa.
1,086,488
What is black?
Player's outfit.
Menene baƙi?
Kayan ɗan wasan.
935,959
What vehicles are pictured?
Cars.
Wasu ababan hawa aka nuna?
Motoci.
935,958
What color is the cross walk light?
Red.
Menene launin fitilan tsallakan?
Ja.
1,630,608
Where is there green?
Floor.
A ina kore yake?
Ƙasa.
388,150
When was this?
Daytime.
Yaushene wannan?
Da rana.
209,996
Where is the bench?
Near a park.
Ina bencin?
Kusada gurin shaƙatawa.
397,176
How many people are there?
One.
Nawane adadin mutanen gurin?
Ɗaya.
921,155
What is the stuffed animal?
A teddy bear.
Wacce 'yar tsanar dabbar ce?
Ƴar tsana.
1,073,998
What is on top of the station wagon?
A surfboard.
Menene a saman station wagon ɗin?
Allon hawan igiyan ruwa.
1,225,498
What is in the bowl?
Tomatoes.
Menene a cikin tasan?
Tumatir.
460,395
How many white pillows are in the photo?
2
Nawane adadin matashin kai a hoton?
2