text
stringlengths
0
727
wani ilmi bai kasance a gare ni ba game da jama'a (malã'iku) mafi ɗaukaka a lõkacin da suke yin husũma
kuma matabbata a cikin ilmi sunã cẽwa mun yi ĩmãni da shi dukkansa daga wurin ubangijinmu yake
waɗanda ke sauraren magana sa'an nan su bi mafi kyaunta waɗancan sũ ne allah ya shiryar da su kuma waɗancan su ne mãsu hankali
kuma ka shigar da shi a cikin al'amarina
ba ni so in tsanantã maka zã ka sãme ni in allah ya so daga sãlihai
kuma lalle shĩ haƙĩƙa wani ilmi ne na sa'a sabõda haka kada ku yi shakka a gare ta kuma ku bĩ ni
ka ce ashe lalle kũ haƙĩƙa kunã kafurta a game da wanda ya halitta kasã a cikin kwanuka biyu kuma kunã sanya masa kĩshiyõyi
kuma kada ku yi rauni kuma kada ku yi baƙin ciki alhãli kuwa kũ ne mafiya ɗaukaka idan kun kasance mãsu ĩmãni
waɗanda ke iyar da manzancin allah kuma sunã tsõronsa kuma bã su tsõron kõwa fãce allah kuma allah ya isa ya zama mai hisabi
sammai nã kusan su tsãge daga bisansu kuma malã'iku nã yin tasĩhi game da gõdẽ wa ubangijinsu kuma sunã istigfãri dõmin wanda ke cikin ƙasa
allah yã buga wani misali da wani bãwa wanda bã ya iya sãmun ĩko a kan yin kõme da (wani bãwa) wanda muka azurtã shi daga gare mu da arziki mai kyau sa'an nan shĩ yanã ciyarwa daga arzikin a asirce da bayyane
kuma waɗanda suke yin ĩmãni da lãhira sunã ĩmãni da shi (alƙur'ãni) kuma sũ a kan sallarsu sunã tsarẽwa
kamar wannan ne fitar daga kabari kake
halittarku bã ta zama ba kuma tãyar da ku bai zama ba fãce kamar rai guda
tanã da ƙõfõfi bakwai ga kõwace ƙõfa akwai wani juz'i daga gare su rababbe
ka ce (allah ya ce) yã bãyĩna waɗanda suka yi ĩmãni ku bi ubangijinku da taƙawa
kuma lalle ne mun bayyana muku ãyõyi idan kun kasance kunã hankalta
kuma dã a ce lalle mũ mun saukar da malã'iku zuwa gare su kuma matattu suka yi musu magana kuma muka tãra dukkan kõme a kansu gungugungu ba su kasance sunã iya yin ĩmãni ba sai fa idan allah yã so kuma amma mafi yawansu sunã jãhiltar haka
ashe a cikin jahannama bãbu mazauna ga kãfirai
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai ubangijinsu yanã shiryar da su sabõda ĩmãninsu ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu a cikin gidãjen aljannar ni'ima
kuma kada ku yi rahõto kuma kada sãshenku yã yi gulmar sãshe
to hukuncin fa na allah maɗaukaki mai girma ne
yanã keɓance wanda ya so da rahamarsa kuma allah ma'abucin falala ne mai girma
bai zama kõwa ba fãce namiji ya ƙirƙira ƙarya ga allah kuma ba mu zama sabõda shi mãsu ĩmãni ba
ã'a munã zaton ku maƙaryata ne
lalle mãsu gaskatãwa maza da mãsu gaskatãwa mãtã kuma suka ranta wa allah rance mai kyau anã riɓanya musu kuma suna da wani sakamako na karimci
an kasa zartar da 's' cikakken bayani s
ã'a shĩ ãyõyi ne bayyanannu a cikin ƙirãzan waɗanda aka bai wa ilmi
sa'an nan kuma ya bi hanya
kuma lalle ne haƙĩƙa mun sauƙaƙe alƙur ani dõmin tunãwa
lalle ne a cikin wancan haƙĩƙa akwai ãyã ga mutãne waɗanda suke yin tunãni
kada ka bari a kan ƙasa daga cikin kãfirai wanda ke zama a cikin gida
ka sanya mini alãma
kuma ba mu aike ka ba fãce dõmin wata rahama ga talikai
kuma lalle ne waɗanda suka kãfirta sunã yin kamar su kãyar da kai sabõ da kallonsu (kallon mãmãki) a lokacin da suke jin karãtun alƙur'ãni kuma sunã cẽwa lalle ne shi mahaukaci ne
keyboard key name
sa'an nan a lõkacin da umurninmu ya je muka sanya na samanta ya zama na ƙasanta kuma muka yi ruwan duwãtsu a kanta (ƙasar lũɗu) daga taɓocũrarre
kuma sunã da waɗansu gwalmõmin dũka na baƙin ƙarfe
kuma mutãne ba su kasance ba fãce al'umma guda sa'an nan kuma suka sãɓã wa jũna kuma ba dõmin wata kalma ba wadda ta gabãta daga ubangijinka dã an yi hukunci a tsakãninsu a kan abin da yake a cikinsa suke sãɓã wa jũna
bã da yana mai cũtarwa ba ga wasiyya daga allah
ṣ̃ inã rantsuwa da alƙur'ãni mai hukuncehukunce
kuma ga allah abin da yake a cikin sammai da ƙasa na dabba da mala'iku suke yin sujada kuma bã su kangara
sa'an nan zuwa ga ubangijinku ake mayar da ku
to a lõkacin da ya jẽ mata sai aka kira shi cẽwa an tsarkake wanda yake cikin (wurin) wutar da yanda yake a gẽfenta kuma tsarki ya tabbata ga allah ubangijin halittu
sallama ne shi daren har fitar alfijiri
ubangijin mũsã da harũna
kuma lalle ne haƙĩƙa sun nẽmi fitina daga gabãni kuma suka jũya maka al'amari har gaskiya ta zo kuma umurnin allah ya bayyana alhãli sunã mãsu ƙyãma
sa'an nan kuma ya bi hanya
sai ya kusantar da shi zuwa gare su ya ce bã zã ku ci ba
fanel na tsakiyar sama
waɗanda suke sunã bin manzo annabi ummiyyi wanda suke sãmun sa rubũce a wurinsu a cikin attaura da linjĩla
ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki
danna ka kalli alkawarin ka da hidimomin ka
sai ɗayansu ta je masa tanã tafiya a kan jin kunya ta ce ubãna yanã kiran ka dõmin ya sãka maka ijãrar abin da ka shãyar sabõda mu
kuma suka ce mai rahama yã riƙi ã
to wanda ya shiryu yã shiryu ne dõmin kansa kawai
ku tsare lõkatai a kan sallõli da salla mafificiya kuma ku tsayu kuna mãsu ƙanƙan da kai ga allah
lalle waɗanda ke sãɓã wa allah da manzonsa waɗannan sunã a cikin (mutãne) mafi ƙasƙanci
shin yã zama abin mãmaki ga mutãne dõmin mun yi wahayi zuwa ga wani namiji daga gare su cẽwa ka yi gargaɗi ga mutãne kuma ka yi bushãra ga waɗanda suka yi ĩmãni da cẽwa lalle ne sunã da abin gabãtarwar gaskiya a wurin ubangijinsukãfirai suka ce lalle ne wannan haƙĩƙa masihirci ne bayyananne
allah yã sãka musu da sakamakon dũniya da kuma kyakkyawan sakamakon lãhira
wato su yi iƙrãri da laifinsu allah ya la'ani'yan sa'ĩr
lalle haƙĩƙa akwai ãyã ga saba'ãwa a cikin mazauninsu gõnakin lambu biyu dama da hagu
ã'aha
lalle ne wanda ya faralta alƙur'ãni a kanka haƙĩƙa mai mayar da kai ne zuwa ga makõma ka ce ubangijĩna ne mafi sani ga wanda ya zo da shiriya da kuma wanda yake a cikin ɓata bayyananna
ko kuna da wani littafi wanda a cikinsa kuke karantãwa
kuma mun rubuta a kansu a cikinta cewa lalle (anã kashe) rai sabõda rai kuma (anã ɗebe) idõ sabõda idõ kuma (ana katse) hanci sabõda hanci kuma kunne sabõda kunne kuma haƙori sabõda haƙõri kuma a raunuka a yi sakayya
sai dai abũbuwan gargaɗi bã su amfãni
waɗancan sũ ne waɗanda allah ya yi wa ni'ima daga annabãwa daga zurriyar ãdamu kuma daga waɗanda muka ɗauka tãre da nũhu kuma daga zurriyar ibrãhĩm da isrã'ila kuma daga waɗanda muka shiryar kuma muka zãɓe su idan anã karãtun ãyõyin mai rahama a kansu sai su fãɗi sunã mãsu sujada kuma mãsu kũka
ya ce ku canza kamar gadonta gare ta mu gani shin zã ta shiryu kõ kuwa tanã kasancẽwa daga waɗanda bã su shiryuwa
kuma bã dõmin falalar allah ba a kanku da rahamarsa kuma cẽwa allah mai karɓar tũba ne mai hikima
ba mu saukar da alƙur'ãni a gare ka dõmin ka wahala ba
allah zai sanya sauƙi a bãyan tsanani
kuma allah ne ya sanya muku daga gidajenku wurin natsuwa kuma ya sanya muku daga fatun dabbõbin ni'ima wasu gidãje kunã ɗaukar su da sauƙi a rãnar tafiyarku da rãnar zamanku kuma daga sũfinsu da gãshinsu da gẽzarsu (allah) ya sanya muku kãyan ɗãki da na jin dãɗi zuwa ga wani lõƙaci
wanda ya zo da abu mai kyau to yana da mafi alhẽri daga gare shi kuma wanda ya zo da mũgun abu to bã zã a sãkawa waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka ba fãce da abin da suka kasance sunã aikatãwa
kuma da yawa wata ãyã a cikin sammai da ƙasa sunã shũɗẽwa a kanta kuma sũ sunã bijirẽwa daga gare ta
sai waɗanda suka tũba kuma suka gyãra kuma suka nẽmi fakuwa ga allah kuma suka tsarkake addininsu dõmin allah to waɗannan sunã tãre da mũminai kuma allah zai bai wa mũminai lãda mai girma
lalle sũ sunã faɗar abin ƙyãmã na magana da ƙarya kuma lalle allah haƙĩƙa mai yãfẽwa ne mai gãfara
allah yã buga misãli wani mutum (bãwa) a cikinsa akwai mãsu tarayya mãsu mũgun hãlin jãyayya da wani mutum (bãwa) dukansa ga wani mutum
(manzannin) suka ce yã lũɗu lalle mũ manzannin ubangijinka ne
ya ubangijinmu kuma ka shigar da su a gidãjen aljannar zama wannan da ka yi musu wa'adi sũ da wanda ya kyautatu daga ubanninsu da mãtan aurensu da zurriyarsu
lalle wannan yanã cũtar da annabi to yanã jin kunyarku alhãli kuwa allah bã ya jin kunya daga gaskiya
bã su yankẽwa kuma bã a hana su
da wasu 'ya'yan itãcen marmari daga irin waɗanda suke zãɓe
kuma wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya ƙirƙira ƙarya ga allah
idan ya hukunta wani al'amari sai ya ce masa ka kasance sai yana kasancẽwa
babu url wanda za'a gabatar
sabõda haka bã mu da waɗansu macẽta
da gõnaki da marẽmari
kuma muka saukar daga cikakkun girãgizai ruwa mai yawan zuba
lalle ne da kuna ganin jahĩm
ka gãfarta mana zunubanmu da ɓarnarmu a cikin al'amarinmu kuma ka tabbatar da dugaduganmu kuma ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai
sa'an nan waccan ba ta gushe ba ita ce da'awarsu har muka mayar da su girbabbu bitattu
kuma inã karanta alƙur'ãni
(wato) wani marmaro ne wanda muƙarrabai ke sha daga gare shi
wãne ne wanda zai ciyar da ku idan (allah) ya riƙe arzikinsa
sa'an nan kuma ubangjinsa ya zãɓẽ shi ya karɓi tũba gare shi kuma ya shiryar (da shi)
lalle ne waɗanda suka kãfirta kuma suka taushe (mutãne) daga hanyar allah da masallaci mai alfarma wanda muka sanya shi ga mutãne alhãli kuwa mazauni a ciki da baƙauye daidai suke kuma wanda ya yi nufin karkatar da gaskiya a cikinsa da zãlunci zã mu ɗanɗana masa daga wata azãba mai raɗadi
kuma allah bai kasance wani abu nã iya rinjãyarsa ba a cikin sammai kuma haka a cikin kaƙã lalle shi ne ya kasance masani mai ĩkon yi
ko kuwa kã yi zaton cẽwa ma'abũta kõgo da allo sun kasance abin mãmãki daga ãyõyin allah
sa'an nan ya jũya bãya yanã tafiya da sauri