text
stringlengths
101
6.99k
language
stringclasses
1 value
Mummuna ya faru ya faru a ranar Jumma’a da dare, tare da kai kafiya kungiyar bayyana shi a matsayin wani gargadi.
ha
Wata sanarwa purportedly bayar da kungiyar wadda Sahihi News Daily samu kwafi na karanta: “A 23rd Satumba 2016, mu buga wasan a 20:40 PM hours lokaci ya sauka
ha
“Oil productions ayyukan a Bonny 48 inci danyen man Export Line. Wannan mataki ne mai hannu da kan dramatization na da ake kira tattaunawa da shawarwari tsari a gefen shugaban kasar Muhammadu Buhari da gwamnati.
ha
“Tun da cessation na tashin da sadaukar da PAN Neja Delta dattawan da masu ruwa da tsaki tawagar, gwamnatin Najeriya ita da jamiái suna juya da tsammanin na yankin Neja Delta don m scenes samu a Nollywood abubuwa kuma da intimidations, blackmails da ci gaba da profiling na Neja Delta da ‘ya’ya maza da’ ya’ya mata.
ha
“Wannan shi ne kawai a tashi kira, mu iya ba su da sauran hanyar da a ce da shi mafi alhẽri. Mu ne har yanzu a cikin ni’imar da tattaunawa da shawarwari, amma muna gargadin da” zaman lafiya na lokacin mu! Mun so da zaman lafiya tare da girmamawa “.
ha
“Za mu yi tsayayya da dukan ayyukansa undermining da ceasefire daga gefen gwamnati da shi jami’an tsaro / hukumomin. The duniya ne kallon, lokaci ne a guje da Najeriya jihar. Yayin da muke yi wa’adi cewa damuwar Neja Delta za su kasance adiresoshin sau ɗaya a tsagaita wuta an ayyana, da ayyukan gwamnati da kuma ta jamiái ba su tabbatar isa, babu wani ci gaba da kuma ba nasara. Mun ba za a iya ci gaba fooled, gwamnati ba zai iya tabbatar da tare da la’akari niyya na Neja Delta matasa yayin da tasbĩhi a kan wadannan victimization na bin doka ‘yan asalin yankin.
ha
Za ku iya amfani da wannan dandali zuwa tallata dũkiyõyinku da kuma ayyuka a farashi mai sauki. AUTHENTIC News Hausa yana da isar da wani sashe naku talla ko wane wuri a duniya. Kada ka yi shakka a kira mu Tallar hotline a 08028332521
ha
<a href="http://giaitridienthoai24h.blogspot...">tải game</a> - [URL="http://giaitridienthoai24h.blogspot..."]down game free[/URL]
ha
Kimanin mako guda kenan da aka kai wani hari da yayi sanadiyar mutuwar mutane 40 a jihar Kaduna, inda aka kashe wasu masu hakar zinare da azurfa a kauyen Janruwa, a yankin karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna.
ha
‘Yan ta’addar sun kuma yunkurowa inda suka kashe mutane 27 a kauyen dake makwabtaka da inda aka yi kisan mutane 40 a makon da ya gabata.
ha
A ranar 3 ga watan Mayun nan, Sufeton ‘yan sanda na kasa, Ibrahim Kpatom Idris da ya ziyarci yankin birnin Gwari ya bayar da umarnin a tura karin ‘yan sanda 200 zuwa yankin na Birnin-Gwari domin dirarwa mahara da masu garkuwa da mutane.
ha
Amma sai dai wani shaida ya tabbatarwa da DAILY NIGERIAN cewar duk da kasancewar jami’an tsaro a yankin, maharan sun cigaba da kai munanan hare hare a yankin tun kusan misalin karfe 2:30 na rana a jiya Asabar, inda suka kashe mutane 27 mafi yawansu mata da yara a kauyen Gwaska.
ha
“Yan ta’addar da ake kyautata zaton sun fito ne daga jihar Zamfara, sun yiwa kauyen na Gwaska tsinke, har zuwa kauyen Kuiga inda suka dinga harbin kan mai uwa da wabi” A cewar wani dankato da gora a yankin, Sule Kassim.
ha
Wani da ya samu tsira da ransa, ya bayyana cewar, mafiya yawan wadan da aka kashe, ‘yan sa kai ne wadan da suka bayar da rayuwarsu domin kare kauyen da al’ummar dake ciki.
ha
Wani mamba a cikin ‘yan sintiri na garin Birnin-Gwari wanda ya nemi a sakaya sunansa, yace, mutanen da aka kashe yawansu yafi 27, yace zasu fadi adadin mutanan da suka mutu yayin da suka gama debo gawarwakin da suke warwatse a cikin kauyen.
ha
“Muna kara yin kira ga hukumomi da su dauki matakan gaggawa domin kare al’ummarda suke shugabanta, daga hare haren wadannan makiya miyagu azzalumai”
ha
Yankin karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna, ya sha fama da hare haren ‘yan ta’adda inda aka kashe mutane da daman gaske.
ha
Previous articleGhali NaAbba ya tona asirin kudaden da Obasanjo ya kashe don ya yi Tazarcen Karo na 3
ha
A ranar Juma’a da ta gabata ce jiragen yakin Amurka suka kaddamar da wasu hare-hare kan birnin Sabrata na kasar Libya, inda suka kasha wasu daga cikin mayakan kungiyar Daesh (ISIS) da suka kwace iko da birnin.
ha
Wadannan hare-hare na Amurka dai sun zo ne a matsayin wani riga malam masallaci, a shirin da kasashen turai suke da shi na kaddamar da hari kan kasar Libya da sunan yaki da kungiyar Daesh, wadda ta mamaye wasu daga cikin yankunan gabashin kasar Libya, da suka hada da wasu yankuna da suke da arzikin danyen man fetur da iskar gas.
ha
Sai dai abin tambaya a nan shi ne, mene ne dalilin da yasa hare-haren na Amurka suka takaita kawai a kan Sabrata? alhali kuwa akwai wasu wuraren da Daesh ta kame tun fiye da shekara guda da ta gabata musamman birnin Sirte, wanda shi ne birni na uku a kasar Libya bayan Tripoli da Benghazi, wanda kuma nan mahaifar tsohon jagoran kasar marigayi kanar Gaddafi.
ha
Wadanda suke da cikakkiyar masaniya kan abin da yake faruwa a kasar Libya suna bayyana cewa, ‘yan ta’addan da suke rike da birnin sabrata sun hada har da wadanda Amurka take zargi da kai hare-hare kan ofishin jakadancinta a Benghazi, tare da kashe jakadanta Chris Stevens a cikin watan Mayun 2012.
ha
Wannan ya sanya wasu masana yin shakku kan manufar Amurka ta kai hare-haren riga malam masallaci a kan birnin Sabrata, inda suke ganin cewa hakan ba shi da wata alaka da yaki da kungiyar ISIS, domin kuwa da haka ne, to da ya kamata Amurka ta fara kai hari ne kan birnin Sirte, wanda ya zama babbar tungar ‘yan ta’addan ISIS a kasar ta Libya.
ha
A kan haka masu wanann ra’ayi ke ganin cewa manufar kai harin ita ce daukar fansa kan kisan Amurkawan da aka yi da suka hada da jakadan Amurka a shekara ta 2012, ba murkushe ISIS ko tabbatar da tsaro kan iyakokin kasar Libya da Tunisia ba kamar yadda Amurka ta shelanta.
ha
Ko shakka babu kafa kungiyoyin ‘yan ta’adda ta hanyar yin amfani da kasashe da suke yada akidar nan ta kafirta musulmi tare da rarraba kansu da kuma hada su fadace-fadace saboda banbancin fahimta, babbar manufar hakan ita ce tarwatsa kasashen musulmi tare da raunana su, domin kuwa wadannan kuniyoyi na ‘yan ta’adda dukkanin ayyukansu sun kare ne a kan kasashen musulmi, kamar yadda kuma hakan ya zama wata hanya mafi sauki wajen bata sunan musulunci da musulmi a idon duniya, babban abin takaicin shi ne yadda kasashen da suka fi kowa zakewa wajen bayyana kansu a matsayin jagororn musulmi a duniya, suka zama kuma su ne kan gaba wajen aiwatar da wannan bakar manufa ta makiya musulunci a duniya, da yin amfani da kudaden man fetur da suke sayarwa domin kawai su dadawa Amurka da sauran kasashen yammacin turai.
ha
More in this category: « Zaben Majalisar Shawarar Musulunci A Iran Hadin Gwiwan Saudiyya-Isra'ila Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Siriya »
ha
KomKun San Na (347) 11 Ga Watan Esfand -shekara Ta 1394 Hijirta Shamsia. 2016-02-28 Yau Talata 10 ga watan Esfand -Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia wacce ta yindai dai da 29-Jamada ula.1437 Hijira Kamaria. …
ha
Wani Bangare Ne Na Makircinsu Kan Iran Wani Kokari Ne Na Rufe Muryar Gaskiya Saboda Rage Kaifin Tasirin Tashoshin Ne Kasashen Yammacin Suna Da Hakkin Yin Hakan
ha
Shugaban ya tashi daga filin jirgin sauka da tashi na Nnamdi Azikiwe dake Abuja da misalin karfe 4 na yamma sannan kuma ya isa kasar Ingila da karfe 10 na daren jiya.
ha
A na sa ran dai Muhammadu Buhari zai gana da Firime Ministar kasar Therasa May da kuma wasu ‘yan kasar nan mazauna kasar Ingila.
ha
Shugaban kasa zai kuma halarci taron rainon kasashen ingila a ranar 18 ga watannan wanda zai gabatar da jawabinsa yayin taron.
ha
Haka zalika Muhammadu Buhari, zai kuma gana da shugaban kamfanin main a Royal Dutch PLC,da na kamfanin Shell domin zuba jarin biliyan 15 a fannin man kasar nan.
ha
WANI LIKITA A NAN KANO YA YI KIRA GA AL’UMMA DA SU RINKA ZIYARTAR AASIBITI DON DUBA LAFIYAR IDANUN SU A KAN LOKACI
ha
BABBAN LIMANIN MASALLACIN MADINA, YA JA HANKALIN AL’UMMA DANGANE DA MATSALOLIN DA MUTUWAR AURE KE HAIFARWA
ha
Copyright © 2018 Dala FM. Dala FM ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba.
ha
Sanarwar ta kara da cewa Shugaban Amurkan ya saba yin kalaman batanci kan wasu shugabannin kasashen duniya.
ha
“Mun san ba sabon abu ba ne cewa Shugaba Trump na yi wa shugabannin duniya rashin mutunci; kalamansa kan firai ministan Canada Justin Trudeau, inda ya bayyana shi da ‘mai sanyi-sanyi’.”
ha
“Ya taba bayyana wani mataki da Shugabar Jamus, Angela Merkel ta dauka a matsayin na ‘rashin hankali’, ko kuma sakon Twitter da ya yi kan Theresa May ta Birtaniya, da kuma kalaman da aka ce ya yi bayan ya gana da Shugaba Buhari.”
ha
Jaridar Financial Times ta Burtaniya ce tabwallafa labarin da ke cewa Shugaba Trump ya bayyana Shugaba Buhari a matsayin mutum mara kuzari.
ha
Sai dai fadar shugaban Najeriya ta ce ba za ta ce uffan ba kan kalaman da aka ambato shugaban Amurka Donald Trump ya yi a kansa.
ha
Kakakin shugaban kasar, Mr Femi Adesina, ya gaya wa BBC cewa ba za su ce uffan a kan batun ba saboda ba shi da tushe bare makama.
ha
Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
ha
Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata.
ha
An shawarci al’ummar musulmi, musamman matasa das u kara tashi tsaye na ganin sun sami ilimin addinin musulunci domin su tsira daga fadawa kungiyoyin dab a na musulunci ba.
ha
Wannan shawarar ta fito ne daga fitaccen malamin nan da ke garin Kaduna, kuma shugaban kungiyar ciyar da addinin musulunci gaba [AL-THAKALYN CULTURAL FOUDATION], Shekh Malam Hamza Muhammad Badikko, jim kadan bayan kammala taron kungiyar na kasa, da taron ya gudana a Zariya.
ha
Shekh Malam Hamza Muhammad Badikko ya ci gaba da cewar, rashin tashi tsaye ga akasarin matasa a yau, ya sa matasan ke fadawa matsalolin shiga kungiyoyin da ba su da alaka da addinin musulunci, sai ka ga suna durkusar da musulunci da kuma musulmi, maimakon ciyar da addini da al’ummar musulmi gaba.
ha
Kamar yadda malamin y ace, dalibin ilimi wajibi ne a gareshi, in ya tashi neman ilimi, ya bi ka’idar da musulunci ya tsara, na gudanar da bincike ga duk inda malami nagari yak e, da kuma inda ya yi karatu, in an yi haka, kamar yadda Shekh Malam Hamza Badikko ya ce, dalibin ilimi zai sami ilimi nagari da zai zama masa alheri, duniya da kuma lahira.
ha
Samun ilimi mai inganci, a cewar Shekh Badikko, zai yi wa dalibin ilimi jagora ya gudanar da binciken duk wani batu na ilimi da ya je gareshi, binciken zai sa dalibin ilimin ya sami ilimiai inganci, da zai katange shi daga tsunduma matsalolin da musulunci bai yadda da su ba.
ha
Da kuma malamin ke tsokaci kan taron shekara da suka kammala ya ce,sun shirya taron ne, domin tunatar da mahalarta taron muhimmancin neman ilimi da kuma muhimmancin da ke tattatre da Imam Mahadi, da ya shafi tarihinsa da kuma shin zai dawo domin ciyar da musulunci gaba ko kuma a’a.
ha
A dai ganawar da wakilinmu ya ya yi da Shekh Hamza Muhammad Badikko, ya tunatar da malamai na nauyin da ke kan su, kan lamurran da suka shafi siyasa, kamar yadda y ace, a yau, malamai su shiga tsakiyar siyasa, matsala ce babba da ya dace a lura shi.
ha
Ya kara da cewar, ya dace malamai su tsaya su gyara halayyar mutane kan yadda ake siyasa a Nijeriya a yau, da kuma yadda ake yin zabe, ba zabe ake yi ba, sayen kuri’u ake yi,ba zabe ba, a cewar Shehin malamin.
ha
Shekh Badikko,ya tabbatar da cewar, in har aka sami nasarar baragurbin malamai sun dai na furta abin da ‘yan siyasa da kuma shugabanni ke bukata, ko kuma suke so, sun rungumi shirin gyara kasa da kuma al’ummar kasa, za a wayi gari, malamai sun rungumi siyasa da hannu biyu, in ma an sami dama su shiga takara ko wace kujera ta wakilci ko kuma ta shugabanci a fallen gwamnati uku.
ha
A karshen ganawarsa da wakilinmu, Shekh Malam Hamza Muhammad Badikko, ya shawarci al’ummar musulmi da su tsayu ga tsarin musulunci a duk inda suka tsinci kansu, rashin yin haka ga al’ummar musulmi, kamar yadda malam y ace, shi ya sa ake samun matsaloli ma su yawan gaske, da ake wa addinin musulunci ne,wanda abubuwan ba su yi kama da addinin musulunci ba, inji shi.
ha
Facebook Na Kara Fuskantar Matsala Yayin Da Tsarin Aika Hotuna Cikin Sirri Na Masu Hulda Da Ita Miliyan 14 Ya Fuskanci Barazana
ha
Wani labari mai kazanta da ya fito daga kasar Zambia ya nuna cewa wata tsohuwa Banda Yvonne mai shekara 52 ta yi ikirari cewa 'dan da ta haifa yana jima'i da ita kowane ranar Laraba.
ha
Yvonne ta ce 'danta Abel yana saduwa da ita ne saboda cika ka'idar wani asiri da suka binne a cikin dakinta wanda asiri ne na samun dukiya.
ha
Ta ce kowane Laraba suna jima'i da 'danta Abel har tsawon shekara 14. Ta kara da cewa matukar suka daina aikata jima'i 'danta Abel zai tsiyace domin asirin da suka binne jima'i tsakaninsu shine sinadarin kasancewarsa.
ha
A cewarta, idan suka daina aikata jima'i da 'danta bayan tsiyacewa 'danta zai mutu kamar yadda Boka ya gargade ta. Ta ce a yanzu haka Abel ya mallaki motoci da yawa manya da kanana wanda ake yi masa jigila da su alhalin ya fara jigila ne da mota 'daya kawai kafin su fara aikata wannan aikin.
ha
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa [email protected] Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
ha
Wata tsohuwa tana jima'i da 'danta har tsawon shekara 14 don samun dukiya Reviewed by on January 08, 2018 Rating: 5
ha
Gwamnan jihar Niger Abubakar Sani Bello ya ceci wasu samari guda biyu bayan wasu matasa sun yi masu dukan tsiya yayin da suke dawowa daga makarantar gwamnati na jeka ka dawo a garin Minna. samarin guda biyu sun sami raunuka da ya haifar da zubar jini kafin isowar Gwamnan a wajen da lamarin ya faru a gaban Makarantar koyon ilimi da ke Minna.
ha
Gwamnan yana kan hanyarsa ce ta zuwa Tungar Malam a karamar hukumar Paiko tare da tawagarsa yayin da ya hango taron jama'a sakamakon lamarin kuma nan take Gwamnan ya bayar da umaurni a tsaya yanayi da ya sa matasan suka ranta na kare.Wata majiya ta ce matasan sun fito ne taga unguwa makwabta na Sango da ke a birnin Minna.
ha
Ganin lamarin da ya faru sai Gwamnan ya bukaci Likitansa Dr. Shehu ya duba su kafin motar daukan marasa lafiya na tawagar Gwamnan ta zo ta dauke su zuwa Asibitin kwararru na IBB da ke garin Minna.
ha
Daga karshe Gwamnan ya bukaci kwamishinan yansanda na jihar Mr Paul Yakadi cewa a zakulo wadanda suka aikata wannan aikin domin a hukunta su.
ha
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa [email protected] Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
ha
Item Reviewed: Gwamnan jihar Niger ya ceci wasu dalibai daga hannun bata gari - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
ha
SENIORA TECH wacce ta shahara wajen FLASHIN da cire MAKULLI ko SECURITY na wayar salula ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu, yamma daga gidan Wazirin Gwandu,kan Titin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Jihar Kebbi.
ha
Seniora Tech ta koma Taushi Plaza shago mai lamba 50 yamma daga gidan Wazirin Gwandu Mal Umaru. Ahmadu Bello way Birnin kebbi.
ha
Sirrin Kauna Ki Yadda dani Sabuwar Wakar Hausa Film 2018 (Hausa Songs/Hausa Films) #Awarwasa04:02 › 5 months ago › UNITY HAUSA TV
ha
Babu Wanda Zai Rabamu sabuwar wakar Kamal Hikima (hausa songs/hausa music)04:21 › 3 months ago › Ayatullahi Tage
ha
Don rage ku baƙi don samun damar your site da shekaru ƙuntatawa, za ka iya yi da cewa a cikin WordPress. Idan kai ne WordPress mai amfani da kuma so ka ƙara shekaru ƙuntatawa a WordPress blog domin dalilai da yawa sa'an nan za ka iya yin haka ta wajen karanta sauran labarin. A wannan labarin, Na tattara sabon bayani game da yadda za a kara shekaru ƙuntatawa a WordPress, kuma za ka iya ƙara shekaru laifi a kan your blog idan ka bi wannan mataki-mataki jagora. Protect your site from hackers and make sure you add brute force Kara karantawa [...]
ha
Mafi yawa daga sabon masu amfani tambayi abin da bambanci tsakanin blogger da WordPress da kuma wanda yake mafi alhẽri. An fara wani blog iya cin lokaci kuma babban aiki don sabon shiga. Da farko kana bukatar cikakken Gano dandali ka zaba. WANNAN zai jira. Dukanmu mun san akwai 2 mafi used dandamali ga nauyi rubutu tushen blogs. Dukansu yayi daban-daban zane da sauran siffofin. Akwai mafari iya gaske makale. Abin da ya kamata i zabi? Wanne ne mafi alhẽri? A wannan yanayin da muke yanke shawarar ya taimake ka zabi mafi alhẽri zaɓi a gare ku. Let's Kara karantawa [...]
ha
Biyan kuɗi zuwa da aikawasiku jerin da kuma samun ban sha'awa stuff da kuma updates to your email akwatin sažo mai shiga.
ha
Hello, Barka da zuwa WikiWon, kuma godiya ga saukowa a kan Bio page, don haka bari in gabatar da kaina. Sunana Mujeer, Ni marubucin Wikiwon.com, Ni Tech Blogger daga Dubai, UAE da kuma Ni wani babban Techo Freak wanda ya ke son zuwa surf Internet dukan yini, kuma shi ne mai Gwanayen irin wannan tsangayar kuma gyare goyon baya. My yankunan Interest hada da.
ha
Ina da babban Ilimi a wadannan duk da sabis, Idan ka sha'awa a cikin duk basira na iya samar maka da kyau aiki ga waɗanda sabis za ka iya hayan ni a kan Fiverr, wasu ma kai tsaye lamba ni idan kana so, ko wani hanyoyi.
ha
Ina da a wannan kwamfuta FSX, P3d v3.4 da v4, yau da na shigar da m Spartan, amma idan na shigar a p3d v4 .. Cant afer kafa a P3d v3.4 ko FX .. abin da zan iya yi domin samun wannan ayyuka a duk ta na'urar kwaikwayo ...?
ha
Ichikawa-shi, Urayasu-shi, Kamagaya-shi, Shirai-shi, Narashino-shi, Funabashi-shi, Yachiyo-shi Funabashi Customer Service Center
ha
Anjo-shi, Okazaki-shi, Gamagori-shi, Kariya-shi, Takahama-shi, Chiryu-shi, Toyoake-shi, Toyokawa-shi, Toyota-shi, Nishio-shi, Nukata-gun, Hekinan-shi, Miyoshi-shi Mikawa Customer Service Center
ha
A jamhuriyar Nijar kamfanin Areva mai hakar uranium ya ce mai yiwuwa daya daga cikin kamfanoninsa da ke yi masa ayyukan, Somair, ya dakatar da ayyukansa a karshen wannan watan.
ha
Kamfanin na Areva ya dora laifin dakatar da ayyukan kamfanin a kan hukumomin Nijar da ke son sake duba yarjejeniyar da ke tsakaninsu da kamfanin na Areva.
ha
Zargin da wani babban jami'in kamfanin kula da albarkatun ma'adanan kasar, SOPAMIN ya karyata, yana mai cewa ba haka zancen yake ba.
ha
Asusun ba da lamuni na duniya yace bankunan kasar Spain na bukatar karin jarin akalla dala biliyan hamsin domin kare su daga durkushewa.
ha
Sanarwar ta Asusun na zuwa ne a daidai lokacin da ake sa ran Spain din za ta bukaci tallafin kare bankunanta.
ha
Bankunan dai sun bada dimbin basussukan da ba'a zaton kamfanoni za su iya biya sanadiyyar karyewar darajar gidaje a Spain din.
ha
Yankin Turan dai na kokarin farfado da tattalin arzikin wasu kasashen da ke fama da tabarbarewar tattalin arziki.
ha
A koda yaushe burinmu shine mu nishadantar da ku saboda haka ne munka zo muku da wakar fasihin mawakin nan Abdul D one mai suna "Tushe" wanda ita dai wannan wakar ta soyayya ce.
ha
Ma'aikatar tsaro ta Ukraine ta ce sojoji 7 ne aka kashe a wani kwanton bauna da 'yan aware suka yi a kusa da birnin Kramatorsk na gabacin kasar.
ha
Tashin hankalin ya zo ne kwana daya kafin hukumomin Kiev su shirya tattaunawar gaba da gaba, a wani kokari na kawo karshen tashin hankalin.
ha
Sai dai da yake magana a wajen wani taron manema labarai na hadin guiwa, Pirayim Minista, Arseniy Yatsenyuk, ya ce ya rage ruwan Rasha ta kwantar da kurar tashin hankali a gabacin Ukraine.
ha
Yawan mutuwar aure, matsala ce da ta zama ruwan dare a kasar Hausa. Alal misali, bincike na baya-baya da aka gudanar a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ya nuna cewa rabin auren da ake yi na karewa da saki.
ha
Shin ko me ke janyo wannan matsala? Wane irin tasirin ta ke yi a kan zamantakewar al'umma ? Me ya kamata a yi don a rage matsalar?
ha
Wasu daga cikin irin tambayoyin da muka yi kokarin amsawa kenan tare da ku masu saurare a cikin shirinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon.
ha
Mun kuma gayyato wasu baki na musamman da suka hadara da Bala Muhammad, tsohon abokin aikinmu a sashen Hausa na BBC, kuma daraktan hukumar A Daidaita Sahu ta jihar Kano.
ha
Akwai kuma Dr Isma'ila Zango, Malami a sashen nazarin zamantakewar dan adam a jami'ar Bayero dake Kano.
ha
Hakazalika akwai Ustaz Hussaini Zakariya, wani malamin addinin Musulunci da kuma Pasto Sani Nomao, shugaban coci-coci na EERN a Niger.
ha
Za kuma ku iya ci gaba da muhawara kan wannan batu a dandalinmu na musanyar ra'ayi da muhawara, wato BBC Hausa Facebook.
ha
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya ce zai sanya sabon takunkumi kan kasar Korea ta Arewa, bayan da ta harba roka mai dogon-zango.
ha
Kwamitin sulhun ya yi Allah wadai da matakin na Korea ta Arewa, tare da bayyana shi a matsayin mai hadarin gaske.
ha
Korea ta Arewa dai ta ce ta kaddamar da rokar ne a matsayin daya daga cikin shirye-shiryenta na ayyukan sararin samaniya, amma sauran kasashen sun yi amanna tana yunkuri ne ta hada makaman nukiliya masu cin dogon-zango.
ha
Tunda farko hukumar leken asiri ta Koriya ta Kudu ta ce Koriya ta Arewan na shirin yin gwajin makamin nukiliya ne a karo na biyar.
ha