tweet
stringlengths 17
337
| label
class label 3
classes |
---|---|
@user Inna lillahi... Ya Allah ka karemu🙏📿 | 0positive
|
@user 🙏🙏🙏🙏 ya Kama ta ana sallah Da yawanta rokon Allah. Amma wash governors din Wai Bada ana sallah ba wannan bai kamata. Idan har ba mu roke shi ba wa Da mu roke 😭😭 | 0positive
|
@user Gaskiya ne, ga shi kina binta da son ta kuwa 😩 | 0positive
|
@user ALLAH ya biya Babban Director muna tare ✊ | 0positive
|
@user Toh shikenan amma kasan Dino ya iya acting sosai. Kamar ma yafi kwankwaso 😂🤣 | 0positive
|
@user saidai Haryanzu tana na Takwas, amma idan taci wasanta 2 daya rage tana iya zama ta uku, fatan alheri pillers 🤓 | 0positive
|
@user Da kyau! Haka ake son shugaba, wannan zan cen gaskiya ne. Nan bada jimawa ba zasu gane kuskurensu inhar munada shugabanni irin ka.😏😏 | 0positive
|
@user @user @user Aiki ya Sameka 🤔asha karatu lafia | 0positive
|
@user Shiyasa nakejin dadin xama a Africa musamman a yaya babbar🇳🇬😃😃 | 0positive
|
@user Oh Allah yasa mu cika da imani🤔🤔🤔 | 0positive
|
@user Ameen Dan mutuncin annabi Muhammad S.A.W ❤️❤️❤️ | 0positive
|
@user Godiya nake nima 🙏🤗 | 0positive
|
@user Ammade toh 🙄 😳 Ina da tambaya bara nayi shiru karyan adawa susami nayi Ina Addu'a Allah yasa anbude asa'a | 0positive
|
@user Amin Sarki🤴🤴 Allah y Kara maka basira da Daukaka | 0positive
|
@user Uhmmm kay amma nayi farinciki sosai @user da @user dama ni tun a film @user nasan da walakin💑 to ina fatan alkairi😍😘 | 0positive
|
@user @user Masha Allah 👏🏽 Allah yakara masa daukaka da Lfy. | 0positive
|
@user Ni wakar ma nakeso, wa yasan sunan wakar 🤣 | 0positive
|
@user Yin hakan dai dai ne ina goyon bayan hakan 👌 | 0positive
|
@user To Allah yasa mu amfana da fada mana 💠 muna da ma'adanai ba, Mu ga aiki a kasa. | 0positive
|
@user Allah shi bata sauki🥰 | 0positive
|
@user Allah Ya Kuɓutar dasu Badan halimmuba dan alfarmar ma aiki saw ❤️💯 | 0positive
|
@user Hahaha... Nikam Ai da turare nazo, in kanaso in kawo maka..😂😂😂 | 0positive
|
@user Hakan da kyau🙅♂️ | 0positive
|
@user Dattijon Arziki Ni Bari In Kari Bakin Talkawan Nigeria 🇳🇬 Ingode Ma Talawan Nigeria Suna Godiya Tare Dayima Fatan Alkhairi Ubangiji Allah Yaja Kwana Yakarama Lafiya Da Tsawon Rai. | 0positive
|
@user Da izinin Allah hakan bazai faru ba 😩😢 | 0positive
|
@user Allah yyima Musulmai 🤲gafara AMEEEN | 0positive
|
@user @user @user @user @user Amin Ya Allah. Ni kam bazan manta ba sai dai Allah Yasa wanda zan bawa rabon twitter family ba gidan Kawu Tsalha zai kai ba L😂L. May Allah accept our ibada. Amen | 0positive
|
@user Ubangiji allah ya kawo muna zaman lafiya da aminci alfarmar annabi muhammad s a w 🤲 ameen | 0positive
|
@user @user bellohafizu in UK fatan alheri a gareku 👍 @user Central Bank of Nigeria Katsina… https://t.co/yPVpZEwHYG | 0positive
|
@user @user @user Nifa yau malam Aminu ka gama min komai wllh danni yau bani da lfy Amman ina kallon series din yau sai naji na warke ubangiji Allah ya kara million of basira trillions of yar dar Allah billions of masoya Allah kauda idan makiya mahassada ameen ya Allah 🌹🌹🌹 up upon up Aminu sai | 0positive
|
@user Ai Allah neh kaɗai zai iya ceto Najeriya daga matsalolin da take ciki, ba wasu shugabanni bah. Domin kuwa su shugabannin namu ba tamu suke bah🤏😢 | 0positive
|
@user Toh,Allah ya dada kare mu Baki daya,Aameen🤲 | 0positive
|
@user Allah yajikan wayanda sukarasa rayukansu, yabama yan'uwa da iyaye juriyar wannan rashi, Allah yakiyaye gaba, Allah yashiryi masuyi, inkuma aa, tohm yakawardasu abankasa🤲 | 0positive
|
@user @user Slm Mallam Shin Garzali Miko zai iya dawowa cikin shirin labarina, ko dei labarin sa ya qare acikin shirin?? Allah taimaka 🙏🙏 | 0positive
|
@user Allah sa hk shiyafi masa alkhairi we love uh abba 😍😘amma hk allah yaso karka damu | 0positive
|
@user Ubangiji Allah Kara lafiya 🙏 | 0positive
|
@user Innalillahi wa inna illaihil raji'un, Allah ya jikan musulmi, mu kuma Ya Allah ka sa mu fi karfin zukatan mu,kuma ka kare mu da mummunar kaddara🤲 | 0positive
|
@user Atai maka ai masa Aure kawai 😭😭😭😭 | 0positive
|
@user Allah ya Kara kare mu dga sharin cutar nn🙏🙏 | 0positive
|
@user @user Mallam Allah ya tallafa maku akan kyakkyawan aikin da kuka sa agaba🙏 | 0positive
|
@user Fatima gwadabe kinyi kyau sosai 😬 | 0positive
|
@user Allah yasa mu dace da shi ya allah 👏👏👏 | 0positive
|
@user Wow sarauniyar K Wood😍❤ | 0positive
|
@user Allah ka shiga tsakanin nagari da mugu😪😥😥 | 0positive
|
@user Allah yasa kisomu fiye da yanda muke sonki♥️ | 0positive
|
@user Gaskiya ne Allah kabamu zama lfy Allah bazamuiyaba Allah munitoba 😭😭😭 | 0positive
|
@user Gaskiya ne yahi👍🏾🙏 | 0positive
|
@user Inna lillahi wa inna ilaihi raaji'un, Allahumma ajirna fi musibatina wa akhlifna khairan muna. Lallai ana cikin bala'i na taɓarɓarewar tsaro a ƙasar nan wallahi ƴan uwa lamarin nan na matuƙar buƙatar addu'a. Ya Allah ka kawo mana ƙarshen waɗannan fitintinu ya Hayyu ya Ƙayyumu😭😭 | 0positive
|
@user Allah kyauta kuma ya kiyaye gaba.... 🙏 | 0positive
|
@user Allah ya jikanta☹️😢 | 0positive
|
@user Allah shi kawo mana kwanciyar hankali da zaman lfy a qasata nigeria kuma ya bani kudi masu yawa🙏🙏🙏 | 0positive
|
@user that's why akace akwai lokaci yananan tafe wanda za'a daina zuwa hajjia baki daya, Inna lillahi wa inna ilaihir raji'un🙆♂️😭😭 Allah innaka afuwun karimun tuhibbul afuwa fa'afu anna🤲😭😭 | 0positive
|
@user Kishin kasa da tausayin talaka. Allah ya jikan shi 😭 | 0positive
|
@user Allah yakubutar dashi. 🙏🏻 | 0positive
|
@user Muna godiya ga mutanenmu dake China 🇨🇳 | 0positive
|
@user Yakamata dae kodan neman gafarar allah bisa laipukanmu📿📿📿 | 0positive
|
@user Damn so cute Allah ya baki A zango😂 | 0positive
|
@user Allah yabiyasu🙏🏿🙌🏿 wlh sunyi a bun alkairi | 0positive
|
@user @user To Allah yasa dai an kasafta alkhairi ameen 🤲 | 0positive
|
@user This one weak me, Rahma na nema ma wani gafara 😂, well it's good to have hope sha... | 0positive
|
@user Allah ya biyaki da jannah🤲 I heart you much gaskiya 🥰 | 0positive
|
@user Kai jama'a mekuma yamusu 🤔 Toshi kawai yace musu yakoma metsintsiya subarshi yahuta Allah de yafitarshi lpa | 0positive
|
@user The most painful thing is that Kinjawa Annabi SAW Zagi Kuma bazaki Karasa lafiya ba. Bamu yafeba, Allah ya isarwa Musulci da musulmai. Allah ya isa😭 | 0positive
|
@user Uban abba zama dar@user’ 🙌🏻’ muna goyan baya | 0positive
|
@user @user Allah yayimasa rahama amin ya Allah 🙏 🙏 🙏 | 0positive
|
@user N I miss u🤗 Ya kamata mu zauna fa🤔 | 0positive
|
@user ALLAH yasa Godluck ya muslinta alfarmar annabi Muhammad s,a,w,🙏🙏🙏 | 0positive
|
@user Gyada Mai sihiri , kabara kaga biyu, ka murza kaga hudu kuma ka afa abaki kaji Dadi.🤸🤸🤸 | 0positive
|
@user Allah ya bashi ikon yin hakan Gsky muna goyon bayan shi (#KHADIMUL_ISLAM)👍👍 | 0positive
|
@user Allah yasa a turoki garinmu😋😋😋 | 0positive
|
@user Rahma kina burgeni wllh kuma inason films dinki burina Inganki ido da ido zanyi murna sosai💃💃 | 0positive
|
@user Shiyasa akwai ki da hakuri😊 | 0positive
|
@user @user Ammasco lubricant ne suka dauki nauyin auren 😁😁😁 | 0positive
|
@user Aslm muna MUKU TALLAN CHANNEL DIN MU MAI, MAKARANTA TV ANA KOYAR DA FARANSANCI DA HARSHEN HAUSA, WATO FRANÇAIS KIYU MANA SUBSCRIBE DA QARARRAWA DAN ALLAH MUNGODE 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 https://t.co/EW2eRbctHA | 0positive
|
@user Alhamdulillahi yayi daedae wlh🙏 Dama shine hukuncin Allah da manxon sa SBD Haka inde har muna sonsu Kuma muna musu biyayya Tuni ma yakamata Ace an Dade da yankema duk masu yin batanci ga annabi Hukuncin kisa musamman A Kano da Zaria Allah bamu ikon kiyaye wa Kuma ya shirye mu | 0positive
|
@user Kinyi gsky 😍 don't trust too much | 0positive
|
@user Allah ya dawo mana da New Hitler 🙏🙏 | 0positive
|
@user Allah Ubangiji yasa baba Atiku yazama shugaban qasar Nigeria yasa Sunusi lamido shugaban Efcc 😂😂 zamuga sabbin yan gudun Hijira yasin | 0positive
|
@user sakon barka da yau da fatan alkhairi ga kowa daga mystery super star ⭐ Maryam kk https://t.co/4npwwA01Ps | 0positive
|
@user 😂😂😂a cigaba da neman halal | 0positive
|
@user Wannan hka yake Baba 😂😂🤣🤣 | 0positive
|
@user Wato ita fura idan taji zuma 😋😋😋 Masha Allah 😂 | 0positive
|
@user Masha Allahu, wannan cigaba Allah ta kara kawo mana irin shi, duk su karar da kansu🙏🙏🙏 | 0positive
|
@user Kawai abawa wacce tafi kyau😁 | 0positive
|
@user Kanada gskiya Baba 🔥🔥🔥 | 0positive
|
@user Arewa24 ta mu ce 🤗😇@user | 0positive
|
@user Salam dafatan kina lfy😁😁😁 | 0positive
|
@user Hasbunallahu wani'imal wakil, Allah ubangiji ya basu lpy ya tsare saran musulmai 😭😭 | 0positive
|
@user Allah yakarama Masa na,artarmu Albarka ameen🤲 | 0positive
|
@user Yinhakan shine mafi'alkhairi ga yan arewa 💯💯💯 | 0positive
|
@user Kalubane guda, shina yayi aiki tukuru. ✍ | 0positive
|
@user Allah ya tabbatar mana da wannan aiki ☝🙏 | 0positive
|
@user Bazasu iya ramawa ba congratulations B.munich🌹🏆 | 0positive
|
@user @user @user Yauwah, su Muke so🕺🕺 | 0positive
|
@user Allah yasade ba irin bakinku daya ba🏃🏃🏃 | 0positive
|
@user Is this pants 👖 normal in our religion wayyo duniya hijabi a saudia pencil a kasar arna to Allah yasa mu cika da imani 😔 https://t.co/9mmod2Z3EF | 0positive
|
@user Ubangiji Allah ka kawomana karshen mulkin azzalumai da jahilai a wannan kasa tamu Nigeria 🙌 | 0positive
|
@user Sadauz Home Allah ya daukaka . ❤️🙏 | 0positive
|
@user Allah ya jikan sa yayi masa Rahama 😢 | 0positive
|
@user Allah ya jikan shi da Rahamar sa, Ameen 🤲!!! Ina son wannan scene din Dan Ibro """"""""""""""""Chinyere Chinyere"""""""""""""""" Rahama """"""""""""""""Alaji Alaji Cikin Fim din KARANGIYA Sannan Ina tuna shi da Fim din shi Mai suna ATIKU Ya taka rawar gani a fina-finan Hausa. Allah ya duba bayan sa!!! | 0positive
|