tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user @user Na makara amma bazai hanani tofa albarkacin mouth dina ba, Saida naga post dinka kana tambayar matsayin Pressido wajensu sannan nayi sha'awar fara kallon Labarina. Amma abin Dana gani ya bani mamaki, ban taba ganin wasan Hausa dake da dialog irin shiba. Allah ya Kara basira MAS👍
0positive
@user Wallahi BBC kamar wani dan uwana na jini naqosa su tafi California allah yasa haka 🙏🙏
0positive
@user Allah taimaki Sarkin waka kuma Dan Buram Allah shikara basira...Ameen🙏🏼 https://t.co/f5isSwV7Fq
0positive
@user Ga sanyi, ga kida, ga rake duk a lokaci guda. Gaskiya yau an sha dadi🤣🤣
0positive
@user That's why, kema kika kasance me kyau❤😍🌹
0positive
@user Allah yakare musulunci da musulmai🙏
0positive
@user Aminan ju na Allah ya bar zumunci ci 🙏🏼
0positive
@user Well deserved😂🤣 Ungulu ta koma gidanta na tsamiya Congratulations sabon sarki🕺👏
0positive
@user MashaAllah Allah ya dauramu bisa kan makiyan mu, munyi imani da qaddara mai kyau koh mara kyau.# WALLAHU KHAIRUL MAKIRIN.🙌🙌🙌😇
0positive
@user Ya allah kakawo mana karshen wannan annoba amin ya allah🙏
0positive
@user 🤔Allah yazama gatan talaka kawae
0positive
@user Allah yajiyar dake dadin Duniya da Lahira🙏
0positive
@user Wannan zancen da ban dariya Allah 😂
0positive
@user 👍👍👍👍💃💃🔥🔥 Rahama sadau on love fire!!
0positive
@user Karka Bige birin Kano Azumi ne...really miss tashe😔
0positive
@user Gaishe ki hajiyan Allah 👍
0positive
@user Allah yaji qanshi da rahama yasa aljanna ce makomarsa 🤲
0positive
@user Malamin d yake fadakarwa dae dae d hankalin ne hankali, Allah ya gafarta masa🙏🏾
0positive
@user ALLAH ya ubangiji kataimaki bayinka ya ALLAH kawo mana karshen wannan fituna ya ALLAH muntuba🙏🙏🙏
0positive
@user Ameen @user Allah yabdaukemana ita a kasarmu da jaharmu ta plateau🙏🙏🙏🙏
0positive
@user Alhamdulillah Masha Allah Yayi daidai Allah ya taimaka gwamna Zulum Allah yakare mana kai 👍
0positive
@user @user Allah sarki, sumayya sai hakuri, kizo na taimaka Miki kiyi wuff Dani..🤔
0positive
@user To Allah yajiƙan waɗanda suka mutu da imani, ni nayi nan 🚶🚶 Jama'a Korona gaskiyane #AcigabaDaSaka 😷😷 idan za'a fita daga gida..
0positive
@user Allah iyiwa rayuwar ka Albarka 🙏
0positive
@user Allah yayi mana maganinsu don son Annabi da Alqur'ani🙏
0positive
@user happy birthday dear rahama❣️
0positive
@user Komai nashi daban ne el rufai kenan namu ba irin nasu bane baya likimo sai aiki bulldozer kenan💪💯
0positive
@user Ya shuka alkairi😅
0positive
@user Ya taimaki kan sa😠
0positive
@user Allah ya bashi ikon ginata batare da ya kaf katar da kudin aikin Aljihunsa ba 😙😙😙
0positive
@user Matawalle yyi winning 🥇 cup din nan
0positive
@user Me too u r my fav kannywood artist 😍
0positive
@user Da fatan kina lfy. Dan Allah inna mai baki shawara ki gyara wasu dabi'un da suke jawo miki cece kucan nan a bainal jama'a pls🙏
0positive
@user Masha Allah, Allah ya kare musulunci da musulmai 🤲
0positive
@user Allah Kayimana rowar ciwo😭
0positive
@user Allah ka kawo musu dauki🙏🙏
0positive
@user 🤔🤔🤔🤔 Nigeria allah ya kawo sauki
0positive
@user @user @user Toh AlLaH yasaka mata da alkhairi 🙏❤️
0positive
@user alhamdulillah allah ya daga nigeria allah yataimaki nigerian police 👮👮👮
0positive
@user Gaskiya ko a haka aka bani @user wlh nine da godiya, fabulous cute, adorable, supernatural creation with highly amazing moderate beautiful structures ba karya ansha kyau😍
0positive
@user Allah zai isar mana be😡
0positive
@user Masha Allah, Allah ya kaimu lokacin, @user Tamu ce 👍💟
0positive
@user Allah yakara karemana masu daraja ubangiji Allah ya yayewa Wanda suke dauke da ita amen 🙏
0positive
@user Babban director na ALLAH HUMMA AMEEN🤝
0positive
@user i saw this on someone's WhatsApp status, inaga hakan kawai ya dace ayi a rufama juna asiri. 😂😂😂😂 #LABARINA #LabarinaSeries https://t.co/i4oUDe5nNj
0positive
@user Ya Allah kakawo mana maganin wannan musibar 🙏🙏🙏🙏
0positive
@user @user Yar lele nah ina so nasamu aikin sss domin duk inda kike sai na naimoki domin kawai na taba haduwa dake 😂😂
0positive
@user Allah ya shiga tsakanin mu da Mugaye 🙏
0positive
@user Ai bama wai jami,an tsaro kadai yakama su zama masu kishin kasa ba duka Dan najeriya yakamata yazama mai kishin kasar shi munakira da gwamnati tazan baiwa jami,an tsaro gadanar da aikinsu yadda ya dace allah yasa hakan shine mafi alheri Dan darajar annabi S,A,W 🤲🤲
0positive
@user Wannan wasa yayi matukar kyau sosai🤣
0positive
@user Dagaske! Toh bani biyar nabaki goma chas👏 Toh mekike bukata insayamaki? Gaskiya nidai zoben💍 #Kohenul nake bukata kuma na Shagon kayayyakin @user nake bukata don sabunta amarcinmu. Dagaske,ehmana, toh mu antaya Chan ďin mintin Zuciyata muradinki cine nawa, ngd angona.
0positive
@user Kano tumbin giwa ko dame ka zo an cika😊😊
0positive
@user yafi duk Yan Kaduna wanka da kyauta 👏👏👏👏👏. One love.
0positive
@user Allah ya sah Ina rruwa musulmi 🤷🤷🤷🤷
0positive
@user Nigeria Allah kagyara kasata da mutanen cikinta dan iya ka na abudu.. 😢😞
0positive
@user Alhmdllh ynxu aljihu xae fara dauyi 😀
0positive
@user Dama washa fati tana iya fadin hadisai a tweet ban taba gani ba sai yau, malam faty😅
0positive
@user Allah yasa baba buhari yayi tazarce 🙏
0positive
@user @user @user Muna Muna alfahari dakai saira,much❤️❤️❤️
0positive
@user ...kunga inda ake aikin/gwammati ta hankali kenan👍
0positive
@user Ya Rabb kabawa wannan baiwar taka lafiya 🤲🤲🤲 dasauran marasa lpia Allahumma amin
0positive
@user Dama Nasara tamuce cikin yardan Allah 🤪🤪🤪🤪
0positive
@user Allah yasa a kauda ita ma gaba daya amen😭😭
0positive
@user @user @user Allah yakaimu gobe sir 👑
0positive
@user Dafatan Allah ya tabbatar mana da zaman lafiya a jiharmu ta #Gombe dama fadin @user bakidaya🙏
0positive
@user Mun gode wa Allah, da yasa ba mutum daya ke yin zaben ba...🤣🤣🤣
0positive
@user DiDi........ Har na Fara typing account number na... Ko dai in karasa typing dinshi ne???.... We love you DiDi ❤💙💘
0positive
@user @user Rahma barkanki da dare ✋
0positive
@user Kina lokaci world best actress 🙌🙌🙌
0positive
@user Hhhhh kunga Baba dariya har-baka. Acigaba da kewaye duniya Baba😂😂😂
0positive
@user mati a zazzau 💃💃can't wait 7th February zata fasheee💥💥💥 irin totally
0positive
@user @user @user Muna godiya da irin nishadantar damu da kukeyi TASKA Allah ya Kara basira ka gaida mutumiyar 😀.
0positive
@user @user MashaAllah ya yi ƙoƙari da Hausar shi. 👏🏾 Hirar ta yi daɗi, interesting fellow.
0positive
@user Wannan gaskiya ne José Mourinho, muna tare dakai 💯
0positive
@user Gaskiya Abun ya so ya Dan bada rudanin hankali saide bamusan nufin directer ba 🤔. Amma fatan nasara malam Aminu saira✋🏽🙏🏽✋🏽✋🏽✋🏽✋🏽✋🏽✋🏽
0positive
@user Allah sarki mahaifiya😭😭😭 Na tuna wata rana muna magana da wata take tambayata nakau san mahaifiyata nace a'a gaskiya ban iya tunata sbd ina da shekara 2 ne ta rasu sai cewa tayi gaskiya ansha dake sai kma tace kiyi hakuri subutar baki ne niko nace ai gaskiyarki ansha dani kau
0positive
@user tab...ALLAH YA KIYAYE HANYA WANDA ALLAH Y KADDARA RAYUWARSA ZE RAYU...👌👌👌
0positive
@user Allah ya shiryeka tsoho. 😎😎😎
0positive
@user I miss my mommy May Allah her soul rest peace! Albarkacin wannan watan Ameen😭😭😭
0positive
@user Masha Allah yakara basira Mai ampani kunayi muna gani munajin dadi🥰
0positive
@user Innalillahi wa innalillahi rajiuun ! Innalillahi wa innalillahi rajiuun! Rahma kiji tsoron Allah, all those people advising you wallahi suna sonki ne da Rahamar Allah😭 Wallahi ina tausaya maki ace yau ki wayi gari ki jiki cikin Qabari kin koma ma Allah a irin wannan yanayi 😭
0positive
@user Ciki da raino shima yayi kam.. fantastic 3 guys!!! Allah ya kara basira. Ina son directing dinka saboda akwai nisadi a ciki😎
0positive
@user Wanga kwalliya tayi antashi kan mu kuma koza’aimana lamuni da mu biya tukwicin wanga kwalliyas😂🙏 @user
0positive
@user Ranka ya dadai sarki👑
0positive
@user Abun babu dadi , ya Allah ka kawo mana agaji 😷
0positive
@user - Happy birthday to ABDALLAH ❤️ Allah ya raya ka cikin amince 🎁😀 https://t.co/5PWGmVv8dX
0positive
@user 😀😀 kai jama'a Mudai anayi muna jin dadi🤣🤣
0positive
@user Muhammad Balalaaaaaa sashen hausa na BBC daga Yawunde a jamhuriyar Kamaru, Walahi na zata wani dan lukuti ne sai na ganshi ashe duk mune. Allah yayi maka albarka. 🎉🌹
0positive
@user Sai dai a ingantashi Bazai rushi ba, Alfarman Annabi (S.A.W) duk maison ya rushi Bazai samu Nasara insha Allah 🤲🤲🤲
0positive
@user ‘Na tsaya ga Annabi Muhammad’ Mamman Shata’s voice 👌
0positive
@user Allah yasa hakan alheri ga mutanen nigeria 🇳🇬
0positive
@user Baba kasan irin a halin da talakawa suke ciki kuwa Karki manta dukkan wani hakkin na dn Nigeria Yana kanka Kuma dn Allah yaushe ne zaka sauke wannan hakkin sbd ni wllh masoyinkane Kuma Wanda ba zai so ranar gobe kiyama ba 😢😢... Baba dn Allah dn girman Allah a duba
0positive
@user Allah ya bada zaman lafiya, BBC kutambaya mun wanda yace zai kashe kansa shin ya fasa ne.? 🤔🤔
0positive
@user Ni tsayin ne kawai yayi min 😎
0positive
@user @user Allah yakawo me gda lpy😍😍
0positive
@user Allah ya baki ikon veto su cikin koshin lfy.. Ameen 🙏🙏
0positive
@user Bamu da Abin da zamu cewa @user sai san barka domin ko ba komai ya nuna kishinsa ga addininsa yanda ya jikanmu Shima Allah ya jikansa a ranar da Ruwa da inuwa Babu Mai samunsu sai Dan gata. Sannan Dan Allah gwamna in mun kammala sati biyun ka sake Dan Allah🙏
0positive
@user @user Ubangiji Allah ya yi masa rahma Ya kyauta namu karshen🙏
0positive
@user Allah ybaki ikon yin wup dashi 💖🙏
0positive
@user Kada ban sanshiba amma nasan aikinshi allah ya bashi ladan abunda yayi kuma mutumne mai basira🙏🏾
0positive