tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Muna Godiya Bbc Hausa😎
0positive
@user @user @user @user @user Ni Wallahi yanzu nake gani abun ya ban dariya sosai 😄😄😄😄 Dan Allah ka cire @user 🙏🙏🙏🙏
0positive
@user barka da sallah 🕌❤️🤲
0positive
@user @user Good work Allah ya biya🙏
0positive
@user Ko wanga lokaci insha Allah zamu sake lallasa Real Madrid🤣🤣🤣
0positive
@user Gsky kin sheka kyau 😁😁
0positive
@user @user 🤓wannan haka yake babu shakka, sun san darajar soyayya kuma suna girmama so, suna yinshi da gaskiya. Amma matan Nigeria wallahi dan wani manufarsu ta daban suke sonka, kuma basa darraja so, a tunanin su sunada kyau in babu kai, wani zai zo, babu soyayyar gaskiya
0positive
@user @user ALLAH Ya Tsayyaba Yar uwa 🎂 😍
0positive
@user @user zo ga masoyi 😂
0positive
@user Toh fah wata Sabowa Allah ya kyauta 🙏🙏
0positive
@user @user congratulation kannywood king👑
0positive
@user Allah zai kawu mana karshin ta in sha Allahu Rabi 🙏🙏👏🏼
0positive
@user fatan alkhairi duk da dai ba dan Africa ya qirqiri fasahar ba.😍
0positive
@user Hahaha 😂 😂 😂 za'asha mamaki kam da cabals, Allah yasa musauka Lafiya a jirgin Next Level.
0positive
@user Ameen ya Allah babban yaya💯
0positive
@user Allah ka gafartama sarkin Zazzau don tsarkin zatinka 😭😭😭😭
0positive
@user Ubangiji Allah Ya jikan Sarkin Motar Sardauna, Albarkacin Watan Ramadan🙏.
0positive
@user An gaisheka Baba✋
0positive
@user Gaskiya wannan karon su Baba anyi abin kai😊
0positive
@user Barka ranka ya dade 😻👋
0positive
@user Munsha ruwa lfy A unguwar kawo lambu dake karamar Hukumar nassarawa LAG agarin https://t.co/kuqAhCJqOI muna godiya 👐💚
0positive
@user Barka da Juma'a😇🤗.
0positive
@user Allah ya kaimu Lahadi lafiya Muna yiwa Allah biyayya Muna yiwa Shugaba da'a Salla till Sunday💪
0positive
@user @user @user @user Toh 🤭 Yaya Dan kwambo ne ya zama Alhaji what is the reason behind ? Allah Kara maka lfy, basira da nisan kwana @user .
0positive
@user Wannan matsalan rashin tsaro da muke fama da ita Allah ya kawo mana karshan ta🙏
0positive
@user Yau bazzen manjo talakawa suna murna da samunka a duniya , alherin Allah shi kaima ka baba sarkin tausayin talaka 😂😂
0positive
@user Gsky ne my super star 😍
0positive
@user Oh oh Allah sannunku da aiki bbc😏
0positive
@user Ya Allah ka tausaya manah🙏😭
0positive
@user Ameen thumma Ameen Wai kuma Gsky take fada ne? @user 🤔
0positive
@user Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Allah yakaremu da kariyarsa. 🙏
0positive
@user Idan Akwai wanda basu cancan taba toh ya kamata ai musu uzuri Dan an shiga nex✅level.amm mude Mal Nasir tabbas ya cancanta Dan shine dai dai da mutanan kaduna
0positive
@user Noma tushen arziki Hausa proverb 😎😎
0positive
@user """""""""""""""" One man army """""""""""""""" ( soja kai kaɗai gayyane) 😍
0positive
@user Allah ya jikansa da rahma. 🙏 ina jajanta wa daukacin al'ummar nijar
0positive
@user Allah Ya sa aljannah ce makomarsa ameen 🤲🏾🤲🏾🤲🏾
0positive
@user Gaskiya munajindadin kasancewa tare dashii Allah dai yabashii nidan kwana mai albarka da lfy👏
0positive
@user Mudai allah yakara rufamana asire Duniya da lahira ameeen allah ya kawo muna karshen duk wannan matselulin 🙏
0positive
@user Domin yasan daraja da albarkar da jihar take samu saboda zaman su👏👏👏👏
0positive
@user Hahaha ai ranarda naga dubarudu na Sha dariya yadda kasan real story wlhy sis rahama har da irin yar tsallen Nan eh🤣🤣🤣
0positive
@user Ina ma aba Baba Ganduje 🥰🥰🥰
0positive
@user Innalillahi wa'inna illaihir raji'un Ubangiji Allah Muntuba Allah ka gafarta mana Ka kawo mana Dauki daga wannan Annobar Cutur Ya Rabbil Alamin 😭😭😭
0positive
@user An gaida ku 👏👏👏
0positive
@user Allah yaji kansa da rahama, nigeria 🇳🇬 kasata kullum dai abun kara lalace yake allah kayi mana katangar karfe da mutanen nan
0positive
@user Allah ya cika nufi alfarmar manzon Allah 🤲🤲
0positive
@user Ya Allah ka nuna min ranar da zan bar Nigeria har abada Amman ba ta hanyar mutuwa ba🙏
0positive
@user @user Best actress aunty na Rahama 👌
0positive
@user Madallah 🤗 Abu Yayi daidai
0positive
@user @user Masha Allah Allah ya kara basira da fahimta🙏🙏
0positive
@user 🙆🙆🙊🙊 Allah dai yakawo Mana karshen wannan lockdown 🤲
0positive
@user Ameen summah Ameen Masha ALLAH 🙏🙏🙏
0positive
@user Wanna maganan gaskiyane 👌👌 Hakayake
0positive
@user Ameen ya rabb! 🙏🏼 All the best Hajjaju.
0positive
@user Ameeeeen ya Rabbi😭😭😭😭😭😭we really miss u
0positive
@user @user Amin yah Allah , Las Las Mahmud dai Jamila zai aura , 😂😂 lolz Allah yasanya alkairi Amin
0positive
@user @user alhamdulillah Masha Allah BBChausa 👍 👍 Muna godiya
0positive
@user 😂😂😂😂 eh toh a iya cewa ta biya mana tinda duka ya aurar d yayansa mana toh meyarage mai 😂
0positive
@user @user @user ga wacce tafiki kudi da kyau fa😂😂 yanxu yazakiyi kenan🙄
0positive
@user Allah yajikan musulmi Da Rahama 🤲🤲🤲 😭😭😭
0positive
@user Allah yataemaki Shugaba Mae Adalci🙏
0positive
@user To Allah ya dawo mana da ita a Nigeria 🙏
0positive
@user hbd Rahma Allah ya albarkashi rayuwarki Allah yakaro shekaru masu albarka Yadda kike taimakawa Allah ya taima keki 😍
0positive
@user allahu akbar allah jiqan musulmi ya musu rahama gaba dayan su muma in tamu tazo mu cika da imani😭😭😭
0positive
@user Shawara: Kada abaiwa ko wace jaha komi harsai in ta cancanta kuma fannin wannan cutar ta (COVID19), itakuma (FG) sutaimakawa yan kasa wajen rage radadin zaman gida ko ba'a ba kowa komiba asan yadda zaayi kayan abinci suyi sauki 👍
0positive
@user Kisha kuruminki munatare dake Babbar yarinya✊
0positive
@user Shawara me kyau anan! Indae kana da ya ko kanwa shawara me kyau ka nemi fans din #arsenal ka hadasu! Sunfi kowa hakuri😂😂👌
0positive
@user Allah ya tsare kasata Nigeria, ya kuma shiga tsakaninmu da yen ta'adda😭😭
0positive
@user Tabbas wan nan Magana an gaskata ta🖕🖕🖕
0positive
@user Gwamnan da babu kamar sa. We love him🥰
0positive
@user @user Kash laifin dadi karewa 🙏 Allah ya karo basira 🙏🙏🙏
0positive
@user @user @user @user @user @user Wow nice picture hajiya rahama👌👌
0positive
@user Muna goyan bayanka Honourable 🙌,💯
0positive
@user Mu gyara zukatan mu, muso junan mu mu dena raina namu mu dena fifita nasu, muji sune bayin mu da zamu yi musu mu'amala me kyau kaga babu jin tsoro kai magan agaban uban kowa da yaren ka shine cinyewa, namu namu ne bare kuwa can ya karata HAUSA FULANI ASAMAN KOWA✊🏼✊🏼✊🏼✊🏼✊🏼
0positive
@user Wai dama kinada masu sonki haka🙄🙄🙄
0positive
@user Kai Allah ya banmu a kasarnan...duk xapin kebir kaga wani abun ka Dara🤣😂🤣😂 https://t.co/5jzDjOYSQp
0positive
@user Allah yaba kasar mu Nigeria nasar,yasa kuma ahmad musa ne zai fara saka kwallon a raga Ameem👏
0positive
@user Hajiya you dry chill who, like say ba'azumi akeyiba... Allah bada lada😁😁
0positive
@user Allah yakawo karshen wannan zanga-zanga Dan darajar annabi 🤲🤲🤲
0positive
@user Allah sarki Baba 😥Allah ya jiqan shi
0positive
@user Shi adalcin yakeyi ai😏
0positive
@user A ci gaba d shiri yanda yk mal aminu, shiri yana kyau wlh haka ake so😃.
0positive
@user Masha Allah Allah kara daidaitawa 🤲🤲
0positive
@user Allah ya baki shekaru masu albarka Wannan shine take nuna cewa kai mumina ceh👋
0positive
@user Hahaha😂😂😂Mutanenmu Kenan Mahmud Kayi wllh nimafa wllh zan iya Hakan 😎Yawwah
0positive
@user @user Allah yajikansa yasa can tafiye masa nan😭😭
0positive
@user Hmmm Duk wanda yayi me kyau dae wa kansa yayi,,,Allah yasa mu gyara gabaki daya Allah kuma ya shiryemu...🙏🙏🙏
0positive
@user Hahahahahahah Allah ya kyauta 😏😏😏😏
0positive
@user sarki Allah ya kara kiyayi mana kai kuma Allah ya kara baku hakurin rashin mahaifin ku 🙏🙏
0positive
@user Allah yakiyaye asarar rai da dukiya🙏
0positive
@user Rahma fa kyakyawa ce , rashin wanka ne dama😷😷😷😷😷😷
0positive
@user Same to you dear.... shine har wata coco cola bottle takeson ta hada kanta dake....🙈 gaskiya ki haukata ta da hotuna...
0positive
@user Mai gaskiya sai Allah bless you baban su buhari 🙏
0positive
@user Gaskiya ne kowa A Rayuwan sa, yana son ya taimaki kansa, kuma ya taimaki wansu, Allah ya taimake mu gaba daya🙏🙏
0positive
@user Ok hope xamu gnki 😎
0positive
@user Muma muna alfahari daku, Allah yasa kufi haka...🙌🙌🙌
0positive
@user fatan alkairi zouwa ga zango ina jine dadi kalon fim kinka😦😦
0positive
@user you are talented, Allah yakara basira.👍🤝 #LabarinaHausaSeries
0positive
@user Allah Swt Ya bata lpy😭
0positive
@user Allah ya jikan wadanda suka rasa rayukansu acikin wannan mummunan al'amari.😭 Ya kamata hukumomin da aka dourawa nauyin lura da gine-gine su dinga shiga unguwan ni don duban lafiyan gidaje, ba sai gini ya rufta su tashi su kai agaji ba.
0positive
@user @user Allah Ya Dawo Mna Da Sarki Gda Lapia 🙏
0positive