tweet
stringlengths 17
337
| label
class label 3
classes |
---|---|
@user 😃😃😃 Allah mun Godema , Allah ka karama mana Kishin yankinmu. | 0positive
|
@user Oga Director @user , ba sai ka biya ni ba, a kaini Umrah in sauka a 5star hotel sannan in huta a Dubai/ Abu Dhabi kafin in dawo Kano. Godiya nake, zan turo resume. 🙌 | 0positive
|
@user @user @user @user @user @user @user @user @user Allah yataimaka babban director 🤓🤓🤓 | 0positive
|
@user Nasan zatayi dadi koh 💕 | 0positive
|
@user Aifa Allah yaimana Bama nema agunsa. 🙏🏻 | 0positive
|
@user 😂😂😂😂 Lallai karshe wannan gardama yazo Baba Ganduje ayi Saukale kawai muna goyan baya | 0positive
|
@user Uhmm nan gaba ma zaiyi abinda yafi haka tunda abokin donaltrump ne fa aminansa ne na kut da kut Allah dai yajikan kashoggi ya bimasa hakkkinsa tun daga duniya 😭😭😭 | 0positive
|
@user 😂😂😂Allah ya bi muna hakkin mu | 0positive
|
@user Ameen Summah Ameen 🙏 ALLAH ya gafarta mishi yayi mishi Rahma ALLAH yasa yahuta | 0positive
|
@user Kepa aunty Rahama kainuwa dashen Allah maqiya sai su mutu Allah Ya qara daukaka🙏 | 0positive
|
@user Masha Allah wannan haka yake kaga yadda ake aiki da Abinda Allah yace 🙏🏾 | 0positive
|
@user Muna goyan bayan Ka 💯💯 | 0positive
|
@user dakyau amma ashuka alheri a gonar don allah,domin a girbi alheri,allah sa mudace 🙏🏽🙏🏽 | 0positive
|
@user Yayi dai dai kinyi maganin yan kaudi 😁😁 | 0positive
|
@user Ameeen. Ya rabbb. 😭😭 | 0positive
|
@user Toh Allah ya tsayar nan🙏 | 0positive
|
@user Yy kyau 😄😄 Haka yakamata dama | 0positive
|
@user @user ALLAH Ya Tsawaita Rayuwa Musha Kallo😂 | 0positive
|
@user The queen rahama👑 | 0positive
|
@user Allah ina roƙonka alfarman tsarkakan sunayenka kacigaba da kunyata shugabannin ƙasar faransa, da duk wani mai goyon bayan muzanci ga Janabin Habibinka ﷺ❤️ | 0positive
|
@user An Fada Mana Wannan Tun Baya😏 Saban jawabi muke so Kayi Mana Yau Idan Kana Hudu ba A Masalaci | 0positive
|
@user 😢😢 ameen malan. kaga muma anan zanfara wlh matsalar tanadamunmu sosai kullun cikin daukar mutane akeyi domin yin garkuwa dasu, wasu kuma akashe. Uhm allah dai yakawomana agaji amma wlh akwai matsala 😭 | 0positive
|
@user Wasikar Masoya Dauke take da Sunki-sunki na na Kalaman Soyayya masu matukar tasiri a Zukatan Masoya munyi tanadin su ne saboda ku a nan 👇👇👇👇👇👇👇👇 https://t.co/fK47bDKmkF | 0positive
|
@user Allah y basu ikon tattauna abin da zai amfane mu🙏 | 0positive
|
@user Masha'Allah Alhamdulillah. Allah Ubangiji ya Kaara mata daukaka da kariya🤲 | 0positive
|
@user Subhanallah Allah mun tuba Ya Allah karka kamamu da laifin da wasu wawayen cikinmu suka akata 😢😢 | 0positive
|
@user @user @user @user Allah ytaimakimai taimako.King👑 of kannywood | 0positive
|
@user Madallah da wannan nasara🙏 | 0positive
|
@user Da so samu ne kidai na film 🎥🎬👀 kije kiyi aure | 0positive
|
@user Ba wanda yasan wannan hanyan sai Allah.. So just keep praying 🙏🏼 | 0positive
|
@user Masha Allah 📿📿 Allah ya bashi abunda yafi Sarautar Kano Argue with ur keyboard | 0positive
|
@user Washa kintashi lfy😀😁😂😆 | 0positive
|
@user Allahu Akbar! Allahu Akbar!! Allahu Akbar!!! Ina mai mika sakon ta'aziyya ga ma mallakin wannan dattijon kunkuru. A hannu daya kuma ina mai mika sakon yabo da jin-jina ga likitan da yayi masa aiki (surgery) tare da wanda suka tayashi yin aikin.. Allah ya basu lada 🙏 | 0positive
|
@user ZULUM Allah yasaka maka da alkhairi 🤝 naji dadi da FADAR gaskiya da kayi, hakika sai de Suki gaskiya tunda wasu daga cikinsu dasu ake cutar da al'umma kasarmu 🇳🇬 | 0positive
|
@user Maa sha Allah, Allah ya Idar miki da nufinki na Alkhairi🙏 | 0positive
|
@user Na so jin kirarin da fadawa zasu masa..😂😂😂🔥 | 0positive
|
@user Nakan qosa ya gama rahoto dan inji ya kira sunansa wallahi 😄😄 One of my best from childhood. | 0positive
|
@user Ba'a canzawa Tuwo Suna, Har Gobe Kwankwaso mae gidanka ne Eheeee😠😡 | 0positive
|
@user Zakarar da Allah ya nufa da Chara Koh ana Haaa maza Haaa mata sai yayi 🤷 | 0positive
|
@user @user @user No sbd ni Allah yadubeni da idanun RAHMA yaturomin ke😂😂 | 0positive
|
@user Alhamdulillah! Bichi Emirate muna tare da Sarki Aminu Ado Bayero. Allah yai mana jagora 🙏 | 0positive
|
@user Allah ya maimai ta mana tare da lafiya 💯 da zaman lafiya😍. | 0positive
|
@user @user Mai atamfa, sannu kyakyawa❤️ | 0positive
|
@user Wayyo allahumma ameen oga sir🤲 | 0positive
|
@user Rahama and Di'ja beautiful Combo ✌ | 0positive
|
@user Aunty Rahama ansha keyau 👌 | 0positive
|
@user ALLAH yana ji kuma yana gani😭 | 0positive
|
@user @user Allah yataimaka Allah yasa albarka acikin nemanku 🙏🙏🙏 | 0positive
|
@user A Nigeria komai zai iya faru ae, sabo da talakawa suna shan wahala kuma gashi Likitoci suna son zuwa yajin aiki, YA ALLAH KA GYARA MANA SHUWAGA BAN NIN MU😢🙏🙏🙏 | 0positive
|
@user Wai wannan wace irin kasane """"""""""""""""kai🙄 Allah kyauta | 0positive
|
@user @user Oga yakasai barka da yamma Ina maka fatan Alheri Allah ya taimaka 🙏 | 0positive
|
@user Allah ya shiga tsakaninmu dashi 😂😄 ai sabro kwazaba ne | 0positive
|
@user Kina matukar birgué ni fati❤😘 | 0positive
|
@user @user @user @user To ai shikenan nidai nayi mubaya a🙋 | 0positive
|
@user Anayi munajin dadin😂😂 | 0positive
|
@user Allah Ubangiji yajikansu da rahama Allah ya kyauta gaba 🙏🙏 | 0positive
|
@user @user @user Nidai nayi Kamen 'Yar👧 Ki ta farko Sis. @user Insha Allahu ko aljanna a VIP Kike Sis. One love ☺😊 | 0positive
|
@user MASHA ALLAH..na taya ki murna Hajiya..Allah🤲🏼 ya ci gaba da yi maki albarka da kariya daga hannun makiyinki..AMEEN ya Rabbi 🙏🏾🙏🏾 | 0positive
|
@user ALLAH ya saka masu da Gidan Aljannah 🙏 | 0positive
|
@user I love everything about d movie, very educated, Duniyata Yau Ta Dawo Sabuwa, Kai Ka Shigo Ka Yoh Aiki Dole Inyi Maka Sakayya💃🏻 | 0positive
|
@user Wow hajiya u look like sarauniya fa 👸 | 0positive
|
@user @user Ameen thumma ameen 🤲 Intamu tazo Allah yasa mucika da imani 🤲 | 0positive
|
@user Life is full of karma which I don't wish you fall victim. My prayers and hopes for you are for a second ki fahimci abinda mutane ke qoqarin nuna miki even though dayawa aren't following the Islamic way of correcting Wanda yayi abinda ba daidai ba...May Allah swt guide us all 🙏🙏 | 0positive
|
@user Hmhh, ALLAH ya kiyaye.🤲🏻 | 0positive
|
@user 🤔allah yai mana maganin wannan annobar | 0positive
|
@user Allah yah kwo mijin aure😏 | 0positive
|
@user @user In sha Aallah na kano ma zamu lashe♥️ | 0positive
|
@user Allah Ya Gafarta Musu Yasa Aljannatul Firdaus Itace Makoma A Garesu🤲 Sannan Kuma Shugabanni Kuji Tsoron Allah Wallahi Sai Allah Ya Tambayeku Akan Wannan Nauyin Daya Dora Muku 😥😥😥 | 0positive
|
@user In Allah ya yadda babu abun da zai samu Qaura, su ma sauran za su warke da ikon Allah😭🙏 | 0positive
|
@user Allah yakamana saukin rayuwa 😢😢 | 0positive
|
@user Yes hkn MALAM Aminu, so zamu hada karfi da karfe da kuma rokon Allah ya kawo mana karshen#End Boko haram banditry#End Corruption in 🇳🇬, Jama'a gaaa zabe n 2023 yana tunkaro mu mu kula da kanmu da laafiyar gudun kar ayi amfani da Kuri'un mu wajen zaben Azzalumin shugaban, | 0positive
|
@user @user Allah Yana tare dakai bulama🙌🙌 | 0positive
|
@user Increase the volume sir, insha Allah sai kukanmu yakai sai sun dauki matakai✊ | 0positive
|
@user @user Kedai akwai son abin kwarai🤗 | 0positive
|
@user Yes why not you kawai kiyi aurenki ki rufama kanki asiri🌝 | 0positive
|
@user @user gaskia film dinnan zai kyau amman naso ace dani aciki da anga over acting 🙈🙈🙈🤩 | 0positive
|
@user @user @user Tare kuka yi kenan. Masha Allah 😂 | 0positive
|
@user Haka tace wai ita ma abin tausayi ce kowa ma abin tausayi ne wajen allah muna rokon allah yaganar damu wajen kaucewa daga rodanin wannan DUNIYA 🌏👈 | 0positive
|
@user May Allah protect us! Ya jikan musulmi😧 | 0positive
|
@user Eh ba matsala xan iya aurenta sabida ba harum bane 😘😘😁 | 0positive
|
@user Ai basa cin hanci gobnatin masu gaskiya ce 👌 | 0positive
|
@user allah yabasu zaman lfy aammenn,kuma allah yanuna mna na,yanbaya lfy aammenn,😌kamarmu | 0positive
|
@user Muna maka barka dazuwa 🙋🏻 tabbayata itace mai yasa kake san zuwa gurin yan siyasa na kasa | 0positive
|
@user Wlhy kinfi kyau dakika rufe jikinki gaba daya. Allah yasa kidore da haka.💖💖 | 0positive
|
@user Allah ya kawo muna karshen yan bindiga A DUNIYA baki dai ba, nigeriya ba,kenan hum 🤔🤔 | 0positive
|
@user Allah ubangiji ya saka masa tun Anan duniya 🤲🙏 | 0positive
|
@user Noma toshen Arziki or Noma rufin Asiri🙏🙏🙏🙏🙏💯 | 0positive
|
@user File 😢😭 Allah yakawo mana sako | 0positive
|
@user Masha allah Allah ya kawo mana karshen wannan annoba yasa wannan shine cikakken maganin covid 1️⃣ 9️⃣ din ameen👈 | 0positive
|
@user @user Gaskiya ne Malam Aminu Allah ya bada nasara 🙏 | 0positive
|
@user The International. Allah yaqara ka King. ♡♔♚✊ | 0positive
|
@user Allah Yakarawa Annabi Daraja 👏👏👏 | 0positive
|
@user Yaa Allah kabawa ABBA GIDA GIDA nasara a kotun ƙoli don annabi Muhammadu 🤲🤲 | 0positive
|
@user Allah ya gafarta mata yasa ta huta Ameen 🙏 | 0positive
|
@user Allah ya jikan mai martaba sarkin zazzau. Ameen 🙏🏻 | 0positive
|
@user #YauDaGobe akoi bambanci da yawa ba zai misaltu ba, Shugabannin baya basu dauki komi abakin komi ba, sunayi ne domin suga sun Kai kasar su ga tudun mun tsira suna yi ne domin suga sun kyautata ma talakawan su komi arha ne ba kamar yanxu ba da Shugabanni suka meda mulkin gado 😭😭 | 0positive
|
@user Allah ya biya cin kai 😂😂 | 0positive
|
@user to allah yasa su zama mafi alkhari ga yan qasa👌👏 | 0positive
|
@user Kuyi subscribing na YouTube channel namu Mai suna ASH MULTIMEDIA Domin sauraron littatafan Hausa novels namu kala kala. Mun gode😍😀👍 | 0positive
|
@user Hhhh apoki kafito wlh zamu take maka, batada matsala Bata iya soba inta manne ma shikenan 🏃🤸😆 abinci kyau zamuna ci a #sadauhome 🏃🤸🤣😆shagali. | 0positive
|