tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Shi dai wanga mutum bai gajiya da qarya! 🤔
2negative
@user Nan kano muma zamu fita zanga zanga gobe idan har ba'a bude mu daga lockdown ba ita ma yinwa tana bada umarni fah 🤔
2negative
@user Allah ya yafemana zagin wanda ya mutu akan abunda bai gani ba baiji ba🤧😰 Ina madafa? Waye mai gaskiya?
2negative
@user 😃 😃 😃 😃 😃 Next level kenan kowa yana ji a jikin sa, dama ya ce wa'adin mulkin sa na biyu zai zamo mai tsauri.
2negative
@user Allah yasa shi mutu yau indon ni😎
2negative
@user Kai falalu matsalar itace idan mutum yayi magana sai a ringa zaginsa ana cewa wai bakason Buhari, wannan ba matsalar siyasa bace matsalace ta shugabanci, yanada kyau shuwagabannin mu suyi duba zuwaga wadannan matsalolin wllh😭😭😭😭
2negative
@user Hmmm ana dara ga dare yayi Wahala dey for who wey never no Nigerian politicians🧐🧐🧐
2negative
@user Allah ya Isa na kallah Abu abanza datana yatafi abanza mtswww🤦😭💔
2negative
@user Bama Goyon Bayan Soke LEFE Muna Son A Cigaba Dayi Kamar Yadda Iyaye Da Kakanni Sukayi A Baya🙏 Kawai Some Stingy Guys Ne Suke Son A Soke Amma Menene Idan Kayi Mata Tamalalo Turmi 20 It Only 20k Fa 😅
2negative
@user @user Kan Ubaaa! Muda Muke Basu Wutan Kuma Fhaa 😅😅
2negative
@user Durun uwa.... Kaga wani rahoto an kubutar da Mata an kashe mutane anyiwa mahara luguden wuta 🤣🤣🤣🤣🤣
2negative
@user kan bura uba 😱😨😲😲😲 mu uban me ake a kasar tamu da za akwashe kudin mu a sace da sunan tallafi wallahi allah saiya saka mana dunia da lahira
2negative
@user Kana ruwan zafi yasin 😂
2negative
@user Bayan ankashe Nairobin 🤔
2negative
@user Daga baya kenan karya yake yayi yanzu de kwaskwarewa yakeson yayi.....😏
2negative
@user Ana zubda jinanan musulmai amma kurasa abinda zaku aiwatar sai dai kuce wai kunyi Allah wadai 😭 To wallahi matukar haka za'a cigaba dayi duniyar musulmi baza ta taba zama lafiya ba.
2negative
@user Sauro dan karami amma sai bala'i😂
2negative
@user Wai malam abduljabbar😁kuce tantiri abduljabbar
2negative
@user @user 😂😂😂@user ko kaine ka bada wannan get pass din na shiga wuta 😂
2negative
@user @user Wlh kama bazaiyi wuyaba, musamman garemu muda bamusan yadda zamuyi ba jarimmu wlh cikin sati 2 zai iya karewa, wallahi tallahi, zat sauki in corona bata Kashemu ai sai yunwa ta karasamu 😢
2negative
@user Ah to matsala na gareku yan @user mu kam yan @user Sharrr🤪
2negative
@user Ke! Ramatu Saduqu zan sa6a miki fa😡😡😡 A dalilinki aka tsokani dan gatan Allah, wlh tashi halin da rashin natsuwa mara adadi yanxu kika fara shi ciki💯 kijira sauran ranar haduwarki da malakul maut🤦‍♂️
2negative
@user Mu ina munkasani allah yawatsesu gabadai duk uwayensu👌
2negative
@user An kwace wa Yahaya Bello zaben kogi dai. 🤔🤔
2negative
@user 😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣🤣😂🤣😂🤣😂🤣🤣😂🤣😂🤣🤣🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂Da wannan dan wannan wai antura munafuki biko...#RANARHAUSA2020🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂 ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤RAHMA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
2negative
@user Tab allah wadaran naka ya lallace, Ai maganan tsaro a najeriya buhari ba gazawa yayiba kawai yafito yace Ba zai iya ba 🙅‍♂️🙅‍♂️ https://t.co/Xl5VATWzai
2negative
@user Saboda kin jinin mutanen Southern Kaduna a fili da yake yi, in an bibiya a Makarantan Coci ya soma karatunsa 😎
2negative
@user Kusace kuce ansace😁
2negative
@user Karban bashin nan kam dole ne Ina kudaden da aka sata suke a karbo ayi amfani da su mna Kai! Allah ya kyuata wannan itace Nigeria 🇳🇬🇳🇬
2negative
@user Ma yaudarin banza kawai👿
2negative
@user Adilin sugababa wasummu basusan yadda buhari yakeba ahakaman ma jisuke yayyi daidai abinda kefaruwa sakamakon banrin hanyar Allah adauki cewa buhari yafi kowa zama na kwarai idan ka fadi gaskiya ace wwi bakasonai inkayi ahuru kuma takaicin ya halakaka 😭
2negative
@user Gaskia El Rufai baya gajiya da jawo kansa magana. 😟
2negative
@user @user Misplaced Priorities 😏 Ana nan ana kashe yan uwan ki, masoyan ki a Arewa baki ce komai ba. Kin je kina saka baki a kan harkar da bata shafi yankin ki na Arewa ba. Use this same energy and try to make a change on the problems facing the North.
2negative
@user Kai JAMA,a wannan wani alamun yada mana wannan annobar wlh bandi.lfy na klau😲😲
2negative
@user @user sadau wanan """"""""""""""""bra"""""""""""""""" naki bafi chikin hanu nha bha👌
2negative
@user Allah koshi ko diyanshi kahadashi da fushin wannan miyagun mutanen ya rabil alamen🙏
2negative
@user Na Rantse Da Allah Buhari Ko Ceman Yayi Allah 'Daya Ne Bazan Yadda Ba! Akwai tulin Hujjoji atare Dani. Quri'a Ta Allah Ya Isa!! Mugu Dan muguwa,soko,sauna,gilu😠😠
2negative
@user 😂 wato ke kin San ke fitsararryince kenan ba
2negative
@user @user Wawuya waike kina Washington DC banza kasar dabanakiba harkina alfahari dashi☹️ waike kin Waye ☹️ yau inasu Judge Floyd
2negative
@user Idan da hakkinmu Allah ya isar Mana 🙏🙏
2negative
@user Buhari o😂💔 ikon Allah, wuta na ci balbal amma wane tinani flower😂 yake yi oh Allah,😂 please a round of applause,the best joker of the year
2negative
@user Adaeyi mugani idan tusa zata hura wuta 🙄🙄
2negative
@user Hmm suma suji yanda talakawa sukeji wannan abin yayi matukar yimun suger 🔥
2negative
@user Karancin sanin addine yakesa mutum yafadi haka. 🤔😏😏
2negative
@user 😠☹️Duk kundamemu da wani Abu wai labarina😉😉 Toh nikam wakokin Dan kwairo da na sani sabulu kawai nake kallo Atashar Arewa 28 dinan
2negative
@user gaskiya ne👏👌 dan uwar su yan kudin ai ba su kadai bane mutane mu ai mai damu bayi 🙄
2negative
@user Wannan ai yariga yayi experi😅
2negative
@user Kai matsalar ka cika baki😏🙄
2negative
@user Bura uba shinkafa heist akai Kenan 😂😂
2negative
@user Kaji yan bariki ko?😂😂 Kai ana tsiya a twitter kaji 😂😂
2negative
@user Kina Ruwa kam😀
2negative
@user Hanya ba kyau🙄
2negative
@user To su amincemasa ya sayar da Nigeriar gabadaya ya huta. To harkar babu alkibla🤷🤷
2negative
@user Ai ku yawanci fada babu cikawa ta fiya yawa a kalamanku 😡
2negative
@user An zagi fiyayyen halitta Annabi a Kano Gwamna da muƙarrabansa sunyi shiru kamar komai be faru ba kuma wai yana kiran kansa da khadimul Islam, amma kuma sai gashi cikin gaggawa shi da muƙarrabansa wai sun sauke sarkin Kano bisa rashin biyayya ga Gwamnati 👀👀
2negative
@user Wai Dan Allah meyasa ku bbchausa Karin maganar ku gaba daya akan baba buhari yake karewa ne..?? Wato Kuna nufin idan ya gama mulki baida sana'a sai dai ya koma maula ko?? To wlh bazayyuyu ba, ko banza yanada Shanu zai koma daura ya ci gaba da kiwo😏😏😏
2negative
@user Allah yai musu mafita kuma su sani cewa zasu iya kashe musulmi ko su kulle su amma bazasu iya kashe musulunci ba 😭
2negative
@user BBC dole Allah ya hukuntaku😂 Jikin waya saba da Azumi Kai uban kowa Yana son hutu fa
2negative
@user Nabi mati dagudu 😎😎😎 kin damai mu mai katon baki
2negative
@user Ah Free Zakije Lahira Yar Kwal Ubah Kawai 😎😎
2negative
@user Ai nasan za'a rina... Malam Falalu yanzu kana ganin tsohonnan zai kuma moruwa da zaku hada shi da wannan danyar yarinya😎
2negative
@user @user Gaskia Director ka bata wahala, wannan syy haka, ba Mahmoud ya dace da haka ba! 🤨
2negative
@user Daman tunda Buhari ya hau ake kasafi babu talakan dayasan ana wani budget, en sun gadama ma kar ayi budget din, shafinsu 🙄
2negative
@user Koma waye Kunkuru ne Yasin 😁
2negative
@user @user @user ai ko be barshi ba a 2023 tsufa zai cinmmasss idan tsufa be cinmasss ba akwai karar kwana abubuwa biyun nan koyaki koya so dole su sa yabar mulki..🤓👌
2negative
@user @user Allah yaba yan shi'a mutanan alzakzaky hakuri su kenan ba yan nigeria 🇳🇬bane da aka ringa dannawa uwarsu👳🏿‍♀️da ubansu 👳🏾‍♂️bulet🔫🧨da ruwan 🚂zapi suka mutu 😔suka ringa guduwa IRAQ 🇮🇶 🤦🏽‍♂️😶😶
2negative
@user Wallahi ko abokinama yana cikin wannan iftilai🙏🙏
2negative
@user To.😢 A,uzu billah. Babu. Wani zancen. Cututtuka. Aure Aure ne. Saidae. Kawai. Daman Can. Bakwason. Junanku. Ko. Kuma. Dangin. Amarya. Basason Ango. Ko Kuma. Dangin Amarya. Basason. Amarya. Amma. Indai kuna son. Junanku. Kuma. Dangi baku da. Matsala dasu. Babu zancen cututtuka 👌
2negative
@user @user ba tir muke so ba a ci uwarsu muke so kawai se a zauna lafia😡
2negative
@user @user Gskiya ku mugaye ne wlh🤣🤣🤣
2negative
@user Inkayi turanci ace kacika iyayi, kayi shiruu kuma aci da rabonka, kanaso ka maida martani en na’u su jefeka da sharri 😡😡😡
2negative
@user Mahaukaci😏 dama bari yayi sai yazo yasa azaneshi da bulala
2negative
@user Yanzu data janye. Da karta janye. Uwarsu daya uban su. Daya. Dan gidan su. Karsu janye. Gwanda. Aje ayi sana,a. Karatun Aeba dole bane. Daman duniya tazo karshe. Sai kowa Ya koma. Karatun Muhammadiya. A samu na. Fadi a qabari. Duk Abinda yake faruwa laifin Federal government ne😢
2negative
@user Mata yabi ai konawa zai iya asara 😂💔
2negative
@user Nabi kewa da gudu ba 👖
2negative
@user Idan Gwamnatin Nigeria raina musu hankali yai, toh Allah ya isan su. Idan da gasken suke, toh Allah ya isa tsakanin mu da su. 😭😭😭
2negative
@user Bura uba! An tabo tsuliyar Dodo 🤣💔
2negative
@user Babu abinda zasu koya musu daya wuce cin hanci da tashawa, wlh babu wata kwarewa a dansandan Nigeria 🇳🇬 da har zai horar da na wata kasa. Allah ya kyauta
2negative
@user Allah fa dakanshi yace ya tsinewa Mai karin gashi DA wacce ake karamawa😭😭😭 Amman ynzu ammata shikukasa a gaba,Allah yashiryamu baki daya yasa mu dace,amin
2negative
@user @user Gaskia basu kyauta ba nidai naji haushin hakan🤨
2negative
@user kace kai shege ne 👌😎🙄
2negative
@user 😛😛😛Ay fa Sanyi yazo mahaukatan cikin riga sun fara magana😛😛😛
2negative
@user Wuya mai sa kafiri ya musulunta 😂
2negative
@user Kutumar ubanku bbchausa munafukai da ku da wanda yasake fadan haka duk abinku sai munkoma makaranta in shaa Allah shegu brothers din asuu 😎
2negative
@user Labaran da aka ce za,a raba mana kudade aka Sa mukai ta cin bashi sabida rashin Daraja😭😭
2negative
@user Kodai Kun fara gajiya ne😰
2negative
@user Kaji wani zancen banxq 🤕
2negative
@user Wannan kwalliyar ko Ruwa bata biya balle kudin Sabulu. 🙆🙆🙆
2negative
@user Ana jin ƙarar harbe-harben bindiga a Legas 👉https://t.co/sLXizRkWdH https://t.co/ZaJGzfPC2Z
2negative
@user Ba ku bane idon media ku zamu tambaya ai yan rainin wayo !😏😏😏
2negative
@user Uhmmm abanza man kare fitarka bata amfanama Nigeria 🇳🇬 komi aha kazama rakumi da akala
2negative
@user Wallahi ko a mafarki naga Nicki Minaj a saudiya bazan yaddaba amma wai gashi agaske wai zataje saudiya da chashe🤔 TABBAS karshen duniyane yazo Wlh
2negative
@user @user Yanzu kam fa hassada zai fara shiga al amarin nan. 😬😬😬🤤
2negative
@user Hajiya Rahamatu wllh bantaba rashin bacci akan siyaba sai jiya abin yayi matukar matamin rai over, A mulkin mai gaskiya anyi wannan inaga na marassa gaskiya?🕺
2negative
@user Wai d'an farka sai gumi ya ke a cikin alkyabba 😂
2negative
@user Ikon Allah kenan A yayinda wasu qasashe suke neman haihuwar eyes closed mu kuma a 9ja har wayar da kae akeyi wae ana yawan haihuwa harda fitoda wata sabuwar fitina wae""""""""""""""""Family Planning""""""""""""""""😭
2negative
@user Wannan gaskiya ne! Sai dai Yan kano a Twitter su dai kam, ka sa musu ciwon corona 😉
2negative
@user A shirye muke mukuma dalibai zamuyi zanga zanga game da wannan rashin imanin da kuke Mana @user da Kuma @user saboda kunqi daedae ta kanku, shekara nawa kullun Abu daya kawai ake!!!🤨
2negative
@user A banza tunda baki da Miji 🤣
2negative
@user Duk abun da zakuyi wlh duniyar gaba daya sai kunbarta bama mulkin kadai ba marasa kishi kawai komai baku kirkiraras sai idan wani sha'ani na addininku yazo azzaluman ban da akayi edi dai sai munyi muga aban da zai hana mu☹️☹️☹️☹️ boss mustapha kake ko wa😞
2negative