tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user @user Aikin gama ya gama,yanxun dai dake da Yan uwanki mata masu dabi'ar sa kayan banza sai ku gane illolin da nuna tsiraici ke kawo wa😞. Yanxun ba wajen mutane zaki nemi gafara ba ,wajen ubangiji zaki nemi gafara 🤲🤲Dan shi kadai ne zai gafarta Miki . Sai kma ki kiyaye
2negative
@user Dama a lokacin da kake yi musu aiki ne kake da muhimmanci, amma da zarar ka samu matsala ko.....to babu ruwan su, ban za ye kawai 😎
2negative
@user Diyan shaggu 'yan APC ko a Ina idan anyi nasifa ga Buhari shikenan ana kiyayya dashi, Na rantse da Allah idan Naga Dan APC jinnake kamar in yankashi, Buhari Allah ya'isa😭😭
2negative
@user Nigeria 🇳🇬 Ana iya hege gida bai koshiba har zaa kaiwa dawa
2negative
@user Allah ubangiji y hanashi kwanchiyar hankali,Allah y laanche shi 😭
2negative
@user A wani garin??? Dan ni ban ganeba, a lockdown din 😏😏😏 yaran aljanu dai kuka ciyar a kullan koh?
2negative
@user Karya kayi alade👀
2negative
@user Ya kamata kasa ta sani mu ba dalibai ba ne kawai muma yan kasa ne Kuma ya kamata a bamu haqqin mu. A shirye muke mu fito domin mu nuna bacin ran mu lokaci kawai muke jira. Koda kuwa za a kashe mu zamu sadaukar da rayuwar mu ga kannenmu💯 #EndAsuuStrikeNow #EndAsuustrike
2negative
@user Wa iyazubillah Allah katar watsar dasu da manufofinsu Amin🙏
2negative
@user Ashe ba a nigeria 🇳🇬 ne kawae ake da mahaukata ba 😂😂😂
2negative
@user Bamasonji iyayen rura wuta😀😋
2negative
@user Ai duk wadda ya Goya wa Buhari baya sai Ya juya Mai baya. 😆
2negative
@user Man United ta zama mayya 🤣
2negative
@user Kukan dadi suke. Mu yan ta'addah ne suke kashemu😭
2negative
@user Ke ki shiga taitayin ki🙄 Bakin rijiya ba wajan wasan Yaro Bane.
2negative
@user Allah ya isah Allah ya isah Allah ya isah Wlh wlh wlh............. Sai shuwagabannin mu sun shiga wuta wannan zalinci ne dabbanci ne jahilcine da dakikanta da karanchin ilimin addini wannan yahudanchi me 😠 Allah kanaji kana gani Allah ka saka mana Allah ka dauki ransu basai su
2negative
@user Gashi kuma abun takaicine sunada Dangote baya musu komai sai dai ya tare wurin yarbawa😎
2negative
@user BBC munahinci🙄 an dai yanke ma iyamurai biu hukuncin kisa a Ghana.
2negative
@user Na shiga uku! Ba zaki Rabu dani ba ko?🤪
2negative
@user Toh Ina ruwan mu mtwww😚
2negative
@user @user Hmm mm..dan Allh ina kyan nata yeke..kunsan Munana sunfi iya shege..lepa 😊😊
2negative
@user Tsinannen mahadin shia ya fito kogo kenan😀
2negative
@user Chikin jerin mahaukata dai😏
2negative
@user Wanene MDD Kuma ? To wane matsayi ya taka da zai nemi alfarma irin wannan🙄🙄to ba MDD ba wllh ko Buhari ne yace yana son a yafe wa jahilin nan sai mun tsine masa bare wani MDD🙄🙄
2negative
@user To dan ubanshi saiyazo yayimana da tsiya😡
2negative
@user Yabarsu sai ran tashin Alqiyama ya bude su🙄😒😏
2negative
@user To fah barayi sun kama barayi🤣🤣
2negative
@user Kutmelesi,🙆🏽‍♂️ lallai ma gayen nan wato hakuri ma kake yi dasu, kabarsu suna ta kashe mana yan'uwa Kai babu abinda yadameka Kenan. 🙅🏽‍♂️ Bamatsala ai akwai Allah........
2negative
@user Mtsww wai shi hala yafi kowa taurin kai ne🤔🤔
2negative
@user @user Duk mai son jawo ma Al'ummar Annabi fitina Ubangiji Ka dorata Akanshi🤔
2negative
@user Marasa kishin al'ummah ne wllh😢
2negative
@user @user Dan wahala neh ai mtwwww 😎😎😎
2negative
@user In zaku sha ku taho katsina kusha abunku. Muga ubanda zai hana ku. 💯
2negative
@user Kutumar'uba 🤭 Yasin ina ciki
2negative
@user To ku cinye qasar ku mana.😏
2negative
@user Me kama da kanwata. Nayi karya?🤷🏻‍♂️ https://t.co/p2y1pDjwCS
2negative
@user Masu fatan bala’in jaraba 😡
2negative
@user Mtsewww wai nigeria yaushe akafara hukunci da alkurani 🤔🤔
2negative
@user Bama yi Ayy siyasar ba gado bacce...🙄🙄🙄
2negative
@user Aikin banza aikin wofi badan zagi ba kyau ba da danno mugun ashar wanda kowa sai ya dare 😕😕😕.... Bakufa tarihin buhari yayi zangazanga tafi a kirga a kasarnan
2negative
@user Obaseki ko Oban Shedanu😂😂😂
2negative
@user wani iri mahaukaci ne 😡😡😂😂👆
2negative
@user Ai Daman duk Mai hankali yasan hakan zata faru, an barshi ne saboda ayi mana kamfen, abin mamaki Wanda ya fara yin titin tun babu shi ba'a samu irin Wannan tsaikon ba sai a mulkin masu gaskiya aka samu matsala😈
2negative
@user Yaseen batai kyauba wakar allah ya isana data danabata nakallla😃
2negative
@user Allah Yasa Yadawo Shekanke in banda tsiya miyake tsinanawa Yan Nigeria🙄🙄🙄
2negative
@user @user Anzo wajen, gashi nan katsina ana kashe mu su kuma yan bindiga an basu wanga umarnin ne🙄🙄
2negative
@user ae bayan talauci bamusan komai ba tunda muka tashi🤔🤔
2negative
@user 😂😂😂 wannan matsalar kuce muna jiran azo a tsaya
2negative
@user Shugaban Allah wadai naduniya kenan😤😤
2negative
@user Kai Anya Kuwa mutanen Nan ba guntuwar Cigarette 🚬 suke jefawa ba,? 🤔🤔
2negative
@user Mits.... abin ban takaici wai sallah ce akeyi a haka?😭😭 Shin ni abinda ban fahimtaba a nan shine shin shi buharin baya Sujuda ne? Domin naga kujerarsa dai dai mazauninsa😭😭😭
2negative
@user a banza😂😂😂 VPN dey
2negative
@user Mtwsss an ragewa ayaba farashi yasin😏😏😥
2negative
@user Malamai sun fusata fa😥😥😥 https://t.co/d6gJcVqekF
2negative
@user Toh ai wannan iskanci ne ma da rashin sanin darajar kudi, kai imagine fa 🤔🤔🤔
2negative
@user Metswww 🙄 ayar ce sai anyi wasa kwakwalwa da ita
2negative
@user 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤸🤸🤸shegiyan Izala, shima yanaso yafita da fitarsa.
2negative
@user Allah sarki Destiny kenan haka Allah yaso kota wani haline zai koma mulki 4years ai kaman yaune😥
2negative
@user Mun shiga uku da tsohon nan🙄🙄🙄 dan Allah kuce karsu basa baya biyan bashi mu zai bari da wahalan biya😕😒😒
2negative
@user 🤔🤔🤔chaiiiii ana wannan ƙasa duk hanyar ƙuntatawa talaka kun santa
2negative
@user Nabi kishiya da gudu 🏃🏃🏃🏃
2negative
@user Innalillahi wa'ina raji'u 😭 dukkan su ba San cibagan mu suke ba wllh
2negative
@user Bbc hausa idan baku da abin post kusa mana photon mutumin nan ko Allah ya isa muyi masa😏
2negative
@user @user @user @user Ku gayawa @user idon zai saya jam'iyya daya ya tsaya a jam'iyya daya, kar ya meda mutane wawaye mana ko basu yi kaciya ba, Yau yace yana @user Gobe yace yana @user wannan karuwan jam'iyya ne yake yin haka 😠😠😠
2negative
@user Ai bawai yau kika fara ba,banza ma irinki kawai 😠 ni daman wlhy Yan film basu taba birgeni bama , bawai abin mamaki bne dan kinyi haka wlhyy nikam banga laifinki bah,, zakici ubanki kuwa Rana gobe qiyama ai ,
2negative
@user Allah Sarki, Bayarabiya Taja muku Kora a makarantar ku, idan gado ma za'a raba gadan kuce bata da hakki. A banza kunjawa kanku. Mtsw😟😟🥺 abu beyi dadi ba
2negative
@user Yasan Da Haka kenan Yabari anata , Rubar Da jinin Talakawa Ana Amshe Dukiyoyinsu , aikafin Hakan Tafaru Gwamna ne Tabasu Dama👌
2negative
@user wannan shi ake cewa mummunan karshe ni bazan jajan ta ma ba don kasan inda kazo gidan takaici 😂 FA shi kadai ne rabon Arsenal a wannan karnin 😂
2negative
@user Ko Wani Gauta Ja'ne, Shima Buharin Yayi Kalan Surutan'nan Kafin Yahau. 🚶
2negative
@user Mtswwww ina ruwana tinda babu #Hausa 😠
2negative
@user Allah ya tsinema gwamnatin mtsww 🚶🚶🚶
2negative
@user Lokacin da zai biya waya sani, na bi kudin fansa da gudu 🏃🏼🏃🏼🏃🏼
2negative
@user Labari da dumi diminsa BBC an kashe wani dan makaranta mu akan naira 3500 😭😭😭😭😭😭 you can get the full story if you wish
2negative
@user Kawai kuce zaku figures na karya. Dama cen mu bamusan wasu masu corona ba. 🤔
2negative
@user Nabi jarumta da gudu kaji wani zance🏃‍♀️🏃‍♀️ https://t.co/zHUisb9SZO
2negative
@user @user @user Dan Allah jibe shi kamar da gaske 😒
2negative
@user Yasin bamu yarda ba 😂
2negative
@user Za Dai a Nuna mana Recording maganar Sa bayan an tattace maganan! Hoto ne a Kan mulkin Najeria ba Buhari ba. Dementia ne yake Damun Buhari. Mu Dai yanzu damuwar mu Tsarone Wanda kuma Buhari ya Gaza ba mu Sai karya yake ta mana, Ta yau Daban Ta gobe Daban 🔴#SecureNorth
2negative
@user Shugaban masu gaskiyar jahar kano gaba daya 😢😢😢😢😢 an dai ji kunya wlh ana tsufa ana kara fadawa 🔥🔥🔥🔥
2negative
@user 😠Su zauna ayita kashesu karsu dawo arewa tunda su mayu ne Basu San datajar ransu da mutuncin su ba. Daure su akayi ne ko dole ne Sai sun zauna a kudu
2negative
@user Anqi a zauna agida din 😠😠😠 saboda shi ya Tara koh
2negative
@user Kuna nupin idan baba Buhari ya cika Allah wadai da takaici🤔 Shima watarana za'ai Allah wadai dashi🤔🤔 toya ysn ku sani baba bazai daina Allah wadai da duk wanda ya sabawa qasa ba.
2negative
@user To Banda abunka Buhari Yau akai zabennan tuntuni kanasan kace bakaji abubuwan da suka faruwabane , 😏 to mun mika lamarin jaharmu ga Allah kuma Allah ba abokin wasan kowa bane zaikama jama’ar kano allah ya isar mana
2negative
@user 🐵🐵🐵 miye matsala amfani dasu
2negative
@user Sabuda wassu kishiyoyin basuda respect 👈👌
2negative
@user Shege jaki Idan ma yagoyi bayan hakan, uban waye zai aureshi😎
2negative
@user Toh sai me😡? Dama Kwallo aikin Shedan neh
2negative
@user @user wai 'yan shi'a sun maku kashi a kan gado ne? Wallahi kuna son kai, kuna tautaunawa da Malamai kala-kala, amma banda 'yan shi'a, gaskiya na kusa nayi unfollowing dinku! Ko dai Gwamnati kuke wa aiki? 😏😠
2negative
@user Dan Allah suzo su dauke mana buhari🤣🤣
2negative
@user Allah wadaran naka ya palace wlh,wai ana zaluntar su sunyi yajin aiki memakon a kirasy a zauna dass,a nemu masalaha shine ake wannan maganar😭😭😭
2negative
@user Insha Allahu Juma'a mai zuwa za a tashi qiyama kowa ma ya huta🙄😏
2negative
@user Kai @user amma kuma kuna da matsala wlh kawai dan kun rasa labari sai kuje kunemu jahili 😗😗😗
2negative
@user Yan iska 🙄🤫😏 mtss ga abinda ke damun mutane ku kuna wata maganar shirme ku ku tashi ku kare kanku ba sai kun jira wasu ba
2negative
@user Dama chan zanchan banzane.... 💪
2negative
@user of course. Ai Binta munafuka che😂😂
2negative
@user Kanwa uwar gami. Kai BBC kunga fa kuna wuce ka'ida, ba kuda aiki sai kawo karin maganar da zai gama Baba da Mutanen Nigeria. Ai kune kanwar uwar gami 😏😏😏
2negative
@user @user Hannun ka mau sanda aka masa ! kuma nabar APC fitt wallahi 🏃 saidai PDP ☂ ai inda hope na kashe dan Nigeria 🇳🇬 da akan buhari duk mun mutu Kuma wallahi kowa buhari yatsayar ba ruwana dashi bare na zabeshi saidai in ubaana ne nankam 😞
2negative
@user @user @user gaskiya kaji jiki da ache Mati shine ubanka gwara ache Ado gwanja ne uban ka😁😁😁
2negative
@user Dan uban mutun idan mungani ya hanamu sallahr. ☹️😏
2negative
@user Kajin banxa kajin wofi wlh innaji wannan mutumin ba Allah a ransa, talaka naji ajikinsa kana maganar wasu kaji, talo-talo da xabi ma sunci uwarsu 😭😭😭
2negative