text
stringlengths
1
6.82k
haka nan kwamishanan bincike da labaru na hukumar alhazai wanda ya ajiye aiki kwanan nan drsale okenwa ya bayyana mahimmancin watan ramadana ga musulmi yace lokacin azumi lokaci ne da mutum ya kamata ya yi nazari akan rayuwarsa
ga karin bayani
malaman islama sun kira a dage wajen addu'a don samun sauki lokacin ramadan 3' 26
shiga kai tsaye
bude sabon shafi
labarai masu alaka
mun yanke hukuncin tsayarda darajar nera wuri dayabuhari
bayyana sunayen wadanda suka sace dukiyar kasa hakkin 'yan najeriya ne abubakar ali
za ku iya son wannan ma
sakon shugaban najeriya ga iyayen 'yan matan dapchi
'yan adawa sun sake kauracewa zabe a kasar djibouti
jami'an tsaron rwanda sun kashe 'yan gudun hijirar congo guda biyar
majalisar dinkin duniya ta bukaci a tsagaita wuta a siriya
nijar cndh ta yi kira ga yiwa dokar haraji garambawul
gwamnatin jihar bauchi za ta taimakawa makiyaya
yau da gobe
labarai a takaice
rahoto na musamman
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
taron majalisar dinkin duniya
zaben najeriya 2015
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
rone so so so by baba la lamba
koma ga cikakken labari
koma ga babbar kofa
koma ga bincike
babban shafi
kiwon lafiya
sabon shiri
na baya na gaba
nuna wa mutane akan facebook
nuna wa mutane akan twitter
nuna wa mutane akan google+
tura ga aboki ta email
kungiyar tarayyar kasashen afirka da tarayyar turai da amurka da faransa da wasu kasashen sun ce alassane ouattara ne suka amince da shi a zaman zababben shugaban kasa
dukkan yan takara biyu a zaben shugaban kasa na ivory coast ko cote divoire sun yi rantsuwar fara aiki jiya asabar a yayin da kasar ta abka cikin rikicin siyasa
an rantsar da shugaba laurent gbagbo a wani bukin da gidan telebijin na kasar ya nuna a bayan da majalisar tsarin mulkin ivory coast ta ce shi ne ya lashe zaben da kashi 51 cikin 100 amma tun farko hukumar zabe ta kasar ta ce shugaban hamayya alassane ouattara shi ne ya lashe zaben da kashi 54 cikin 100
faransa da amurka da tarayyar kasashen turai da tarayyar kasashen afirka duk sun bi sahun majalisar dinkin duniya wajen amincewa da alassane ouattara a zaman zababben shugaban ivory coast sun kuma yi kira ga mr gbagbo da ya amince da wannan sakamako
tun da fari a jiya asabar din shugaban majalisar zartaswar kungiyar tarayyar turai jose manuel barroso ya bayyana mr ouattara a zaman halaltaccen zababben shugaban ivory coast
asusun lamunin kudi na duniya imf yace ba zai yi aiki da gwamnatin kasar ivory coast ba sai wadda majalisar dinkin duniya ta amince da ita
firayim ministan ivory coast guillaume soro wani tsohon madugun yan tawaye da ya shiga gwamnatin hadin kan kasa da mr gbagbo karkashin yarjejeniyar zaman lafiya ta 2007 ya fada jiya asabar cewa alassane ouattara shi ne zababben shugaban kasar
jiya asabar sojoji sun kafa shingaye na tare hanyoyi a kewayen abidjan babban birnin kasar da ma dai kasar tana cikin dokar hana yawo sannan an hana dukkan kafofin yada labarai na kasashen waje watsa labaransu a kasar
mazauna birnin abidjan sun bayar da rahoton jin kararrakin harbeharbe cikin dare a sassa dabamdabam na birnin jiya asabar da rana magoya bayan mr ouattara sun fito kan tituna a rana ta biyu a jere su na kona tayu tare da kafa shingaye mutane 14 ne suka mutu ya zuwa yanzu a tashin hankalin siyasa
labarai masu alaka
kotun tsarin mulki a ivory coast ta rusa zaben shugaban kasar da hukumar abe tace shugaban 'yan hamayya alassane outtara ne ya lashe
amurka da kasashe sun yi kira ga gbagbo da ya mutunta sakamakon zabe
hukumar zabe a ivory coast ta ayyana shugaban 'yan hamayya ouattara a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar zagaye na biyu
shugaba laurent gbagbo yace bai yarda da sakamakon zaben fitar da gwani ba
an fara kidaya kuri'u na zaben fitar da gwani na shugaban kasa a ivory coast
tsohon shugaban kasar afirka ta kudu thabo mbeki yana ivory coast a kokarin warware rikicin siyasar kasar da yake kara tsanani
majalisar dinkin duniya ta goyi bayan ouattara
za ku iya son wannan ma
'yan koriya ta kudu na ganin za a iya cimma zaman lafiya a taron kolin da ake shirin yi da kim jong un
bam ya tashi a garin san antonio
jami'an white house basu yi mamakin nasarar shugaban rasha ba a zaben kasar
hukumomin jihar neja na wayar da matasa akan illar bangar siyasa
alkalin alkalan najeriya ya damu da jinkiri wajen yanke hukunci
yau da gobe
labarai a takaice
rahoto na musamman
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
taron majalisar dinkin duniya
zaben najeriya 2015
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
kasar saudiyya mai akidar takaita walwalar mata a bainar jama'a na shirin sauya salo
koma ga cikakken labari
koma ga babbar kofa
koma ga bincike
babban shafi
kiwon lafiya
sabon shiri
na baya na gaba
sabunta wa ta karshe oktoba 30 2017
nuna wa mutane akan facebook
nuna wa mutane akan twitter
nuna wa mutane akan google+
tura ga aboki ta email
dubi raayoyi
daga shekara mai zuwa mata zasu iya zuwa kallo a filayen wasanni uku a fadin kasar saudiyya a wani bangare na kokarin da daular keyi na fadada yancin walwalar mata
a watan da ya shige ne aka kyale daruruwan mata shiga wani filin wasa a birnin riyadh inda aka saba gudanar da wasan kwallon kafa domin halartar wani bukin ranar yancin kai na saudiyya
jiya lahadi hukumar wasanni ta kasa ta sanar ta kafofin social media cewa ta fara shiryeshiryen gyara wasu filayen wasanni uku a riyadh da jeddah da dammam ta yadda zasu iya karbar iyalai baki dayansu daga farkon shekarar 2018
kasar saudiyya mai akidar raayin rikau na daya daga cikin kasashen da suka fi takaita walwalar mata a bainar jamaa kuma ta jima tana da dokokin da suka hana mata shiga filayen wasanni a saboda yadda ba a yarda mata su gauraya wuri guda da maza ba
wannan sanarwa ta biyo bayan wata guda a watan da ya shige wadda ta ce daga watan yuni mai zuwa za a kyale mata su tuka mota
har ila yau ana sa ran saudiyya zata dage haramcin da ta kafa na gidajen sinima kuma tana karfafa guiwar cudanyar maza da mata a lokacin bukukuwa abinda ba a taba gani ba a tarihin kasar
labarai masu alaka
za a yi rigima shugaban yankin kataloniya ya ce kasar andalusiya (spain) ba ta da ikon tsige shi
majalisar dokokin amurka ta ce a gaggauta kai dauki ma al'ummar rohingya
yanayin tsaro an hana nikki haley ganin 'yan gudun hijirar sudan ta kudu
za ku iya son wannan ma
sakon shugaban najeriya ga iyayen 'yan matan dapchi
'yan adawa sun sake kauracewa zabe a kasar djibouti
jami'an tsaron rwanda sun kashe 'yan gudun hijirar congo guda biyar
majalisar dinkin duniya ta bukaci a tsagaita wuta a siriya
nijar cndh ta yi kira ga yiwa dokar haraji garambawul
gwamnatin jihar bauchi za ta taimakawa makiyaya