text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
baba suke d
|
bonui iya
|
yi jim & dan shi
|
amurka za ta hana kasashe 8 shiga jirgi da kwamfuta bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
amurka za ta hana kasashe 8 shiga jirgi da kwamfuta
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption sabon matakin zai shafi kamfanin jiragen kasashe 13
|
amurka za ta haramtawa wasu kasashe takwas na yankin gabas ta tsakiya da kudancin afirka shiga jirage masu zuwa kasar da kayayyakin wuta irin su kwamfuta
|
wata majiya daga gwamnatin amurka ta shaida wa bbc cewa matakin zai shafi kamfanin jirage guda tara ne wadanda suke jigila a filayen jiragen saman kasar
|
kafofin yada labaran amurka sun ruwaito cewa an dauki wannan mataki ne saboda bayanan sirri da aka samo daga wasu kasashe
|
an kuma ruwaito cewa matakin zai hada ne da haramta shiga da kayayyaki kamar kwamfutoci da kyamarori da na'urar bidiyo ta dvd da na'urar yin gem amma ban da wayoyi
|
hukumar kula da tsaron cikin gida ta amurka ta ki cewa komai a kan lamarin amma ana sa ran za ta gabatar da jawabi a ranar talata
|
ita ma hukumar tsaro ta bangaren sufuri ta ki tofa komai kan lamarin
|
har yanzu ba a fitar da jerin sunayen kamfanonin jiragen kasashen da matakin zai shafa ba amma wani jami'i ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na ap cewa lamarin zai shafi jiragen da ke tasowa daga filayen jirgi 10 ne daga kasashe takwas kamar haka
|
filin jirgin queen alia da ke birnin amman a jordan
|
babban filin jirgin saman alkahira da ke masar
|
filin jirgin sama na ataturk na birnin istanbul a turkiyya
|
babban filin jirgin sama na sarki abdulaziz da ke jeddah a saudiyya
|
babban filin jirgin sama na sarki khalid da ke riyadh a saudiyya
|
babban filin jirgin sama na kuwait
|
filin jirgin sama na mohammed v da ke casablanca a moroko
|
filin jirgin sama na hamad da ke doha a qatar
|
babban filin jirgin sama na dubai a kasar hadaddiyar daular larabawa
|
filin jirgin sama na abu dhabi a kasar hadaddiyar daular larabawa
|
jami'ai sun ce matakin ba shi da ranar karewa kamfanin ap ya ruwaito cewa ba a sanar da kamfanin jiragen saman a hukumance ba har sai da misalin karfe bakwai na safiyar talata agogon gmt
|
sai dai kamfanin jirgin sama na jordan ya rubuta a shafinsa na twitter cewa zai haramtawa fasinjoji shiga jiragensa masu zuwa arewacin amurka da kayan lantarki kamar yadda kafar yada labarai ta cnn ta fara ruwaitowa
|
sai dai daga baya an goge rubutun
|
a watan fabrairun 2016 ne bam ya fashe a wani jirgin kasar dubai na kamfanin daallo jim kadan bayan tashinsa daga mogadishu babban birnin kasar somaliya
|
masu bincike sun ce wani fasinja ne ya shiga da wata kwamfuta mai dauke da bam matukin jirgin dai ya yi azamar tsayar da jirgin kuma aka yi sa'a wanda ake zargi da shiga da bam din ne kawai ya mutu
|
an yi hasashen cewa da a ce a lokacin da bam din ya fashe jirgin yana zura gudu ne a sararin samaniya to da ba abin da zai hana jirgin tarwatsewa a sama
|
kungiyar alshabab mai alaka da alqaeda ce ta dauki alhakin kai harin
|
sai dai kuma da yake ana kaffakaffa kan abin da ya shafi bayanan sirri jami'ai suna sanyisanyi wajen samo cikakken bayani a kan dalilin da ya sa amurka ta gabatar da wannan sabon mataki
|
labarai masu alaka
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright 漏 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
farashin mai na ci gaba da rigizowa kasa bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
farashin mai na ci gaba da rigizowa kasa
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption faduwar farashin mai na tasiri a kasashe da dama a duniya
|
farashin danyan mai a kasuwannin duniya ya fadi da kasa da dala 35 kan kowacce ganga faduwar da ba a taba gani ba cikin shekaru 11
|
bayan da kasuwarsa ta cushe a duniya farashin danyen mai nau'in brent a yanzu kashi daya ne cikin uku na yadda ake sayensa a tsakiyar 2014 duk kuwa da cewa ana zaman dardar a yankin gabas ta tsakiya
|
an yi hasashen cewa takaddamar da ke tsakanin iran da saudiyya ka iya janyo farashin man ya tashi
|
maimakon haka sai farashin ya kara faduwa a sakamakon hasashen da ake yi cewa kungiyar kasashe masu arzikin mai ta opec za ta amince ta rage yawan man da suke hakowa da nufin bunkasa farashinsa
|
maimakon hakan sabanin da kasashen ke ciki ba zai bari su amince a rage yawan man da ake fitarwa ba dan a kara fashinsa
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright 漏 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
'yan wasan kulob din panathinaikos sun fara yajin aiki bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
'yan wasan kulob din panathinaikos sun fara yajin aiki
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption 'yan wasan panathinaikos sun yi wasa filin apostolos nikolaids kuma sun ci kofin gasar frimiya ta girka har sau 20
|
'yan wasan kulob din panathinaikos na kasar girka sun fara yajin aiki saboda ba a biya su albashinsu na bara ba
|
'yan kwallon wadanda suke jiran a biya su kudadensu na disamba amma aka gaza yin hakan a 2018 sun fara yajin aikin ranar litinin
|
sai dai kulob din ya shaida wa bbc cewa za a biya 'yan wasan kudadensu na watan disamba ranar alhamis kuma ana sa ran su dawo atisaye
|
ana sa ran wasan da za su kara na super league da atromitos zai gudana kamar yadda aka tsara
|
panathinaikos wadanda suka lashe gasar lig ta girka sau 20 su ne na tara a teburin gasar ta bana
|
a makon da ya gabata an kwace musu maki uku saboda sun kasa biyan tsohon 'dan wasan baya na jamus jens wemmer bashin da ya ke binsu
|
wannan shi ne lamari na bayabayan nan da ya faru a gasar ta super league
|
a makon da ya gabata an ci tarar 'yan wasan olympiakos yuro 400000 sannan shugaban kulob din ya neme su da su tafi hutu saboda rashin taka rawar gani
|
hakazalika a watan da ya gabata an dakatar da shugaban paok salonika na shekara uku bayan da ya shigo fili da bindiga a lokacin da suke kara wa da aek athens
|
labarai masu alaka
|